YADDA DALIBAI NA SUKE SAMUN
200K A WATA AKAN SOCIAL MEDIA
DA WAYOYINSU.
A wannan video din nayi bayani akan yadda students dina suke samun 200K a wata, da kuma yadda
kaima zaka iya yi a cikin harshen hausa....

WATCH THIS VIDEO BELOW (COMPULSORY)

Farashin Zai Karu Nan Bada Jimawa Ba

Wannan video anyi shi ne cikin Harshen Hausa don na mutanen mu ne ‘yan Arewa.

Dalili kuwa shine a shekarun baya da suka wuce na horar da masu businesses a kalla 1000 a kan hanyoyin da zasu inganta kasuwancin su ta amfani da kafafan sada zumunta.

Abinda na fahimta shine mutanen mu sunfi so a koya musu abu cikin harshen da suka fi fahimta, sannan kuma mafi yawancin su basu da jarin da ta wuce N100K.

Wannan course din ba don kowa akayi shi ba…

Idan kasan baka da lokacin da zaka ware ka koyi wannan harkan ko kuma kana daya daga cikin wadannan mutanen kamar haka:

 

 1. Malalaci wanda baya son aikin komai
 2. Masu son cima zaune
 3. Wadanda basu da hakuri

Toh Me Ake Nufi Da Affiliate Marketing

Affiliate marketing shine ka tallata wani abu mai kyau domin wasu su amfana, abin zai iya kasancewa physical ko kuma digital,

Misali:

kanada aboki da yake fama da kurajen fuska a gefe daya kuma ka taba amfani da wani magani Wanda ka ga yana maganin kurajen fuska sosai,

Idan ka tallata masa wannan magani to kayi affiliate marketing.

 

Affiliate marketing shine kayi recommending
abun da kake ganin zai tallafawa mutum a rayuwarshi,

 

idan abokin ka yayi amfani da wannan magani yaji dadinshi wato kurajen suka mutu to zai matuqar farinciki sannan a gefe daya masu sayarda man nan zasu Baka commission sabida ka kawo musu customer.

 

Kaga ka jefi tsuntsu biyu da dutse daya na farko ka taimakawa
aboki ya rabu da kurajen nan na biyu Kuma ka samu commission sabida kawo abokin ka da kayi.

 

Wannan shine takaitaccen bayani akan affiliate marketing.

 

To Amman mu products din da muke siyarwa digital products ne ba physical products ba

 

 

INA FATA KUN FAHIMTA YANZU?

WAYE NI! (HANIF OMAR)

Suna na Hanif Omar, ni Digital Marketer ne kuma nine head of Marketing gaba daya a wani Real Estate Company dake nan Kano, sannan kuma nine founder na The Neef Academy inda muke koya ma masu business hanyoyin da zasu inganta Businesses dinsu ta hanyan amfani da fasahan zamani.

Menene AMFA (Affiliate Marketing For Arewa)

AMFA course ne da zai koya maka yadda zaka fara affiliate marketing  koda baka san yaya abun yake ba, koda baka da ilimi akan hidimar internet.

 

AMFA anyi shine na musamman saboda yan Arewa, ganin yadda aka barmu a baya a bisa harkokin zamani, kullun ana cutar da mutanen mu ana guduwa musu da kudi, a saka suyi investing a wancan platform din, sai su gudu, shyasa muka kawo muku wannan Business da ita halal ne kuma babu wandaa zai gudu muku da kudin ku.

 

Idan de kuka maida hankali an kukayi abinda ya kamata to muna mai tabbatar muku wata rana zaku tuno da wannan ranar kuyi dariya ko Gode wa Ubangiji da kuma ni dana nuna muku wannan harkar

TESTIMONIALS

TESTIMONIALS

A wannan course din zaka koyi hanyoyi goma da zaka iya maida ko wanne sana’an ka kuma ka samu kudade masu tarin yawa online. Wadannan hanyoyi sune kamar haka:

 • Affiliate Marketing
 • Social Media Management
 • Content Creation and Marketing
 • Digital Products Creation
 • Facebook ads
 • Graphics Design
 • Social Media Consulting
 • WhatsApp TV
 • Sales and Marketing Strategist
 • List Building and Traffic hacking (Becoming an Influencer)

Idan Aka hada Farashin abubuwan da suke cikin wannan course din zasu kai akalla #300k,  amma saboda kowa ya amfana aka saka kudi kalilan

NOTE:

 

AM NOT GIVING ANY GUARANTEE THAT IT WILL REMAIN AT THIS PRICE FOREVER.

SO, IF YOU WAKE UP TOMORROW AND YOU FIND OUT THE PRICE HAS INCREASED TO #50,000, DON’T BLAME ME.

THE BEST YOU COULD DO IS TO SECURE IT NOW BECAUSE YOU WON’T GET IT THIS CHEAP FOREVER AGAIN

IDAN HAR WANNAN LOKACIN YA DAIDAITA, WANNA COURSE DIN ZAI KOMA N30,000

Hours
Minutes
Seconds

A halin yanzu N20,000 kacal zaka biya ka fara wannan course din, amma nan ba da dadewa ba zamu iya kara kudin course din saboda haka ka hanzarta kayi register don samun garabasan nan

FREQUENTLY ASKED QUESTIONS

YES, there’s a Phone Version.
We’ve created a version of this course dedicated to Mobile Phone Users either Android or IOS. Both works for this course!
Congratulations!

The training program is delivered in form of high-quality videos that you can watch online with your mobile phone and computer. You would have access to this Video Course FOREVER.
You’d be sent a Special Secret Page where you can get the videos

This Course Focuses on creating books using the Modelling/Evergreen, Summary and Trends methods In Monetizing Amazon KDP (as they’re the most lucrative methods in making money on Amazon Kindle). 

The Current discount of N20,000 is not the final price. It’s only available for those that grab it now. Once the sale is over, it is going back to the original price. You mustn’t miss this for anything

IMPORTANT: Earnings And Legal Disclaimers

Disclaimer: We don’t believe in getting rich- quick Programs, We believe in dedication, commitment, and hard work to your business. And that’s what our programs are designed to help you do. It takes your effort to succeed in every business. The Sales figures stated in our training are my personal sales figures and those of my students. They are NOT typical as it’ll depend on the level of work you put in, hence we do not guarantee any monetary gain.