Finding it hard to make a lot of money online? Pay attention to this because…

Bayan rasa kudadena da yawa a online,Bayan gwada online business da dama ana scamming dina, na samu halattacciyar
Hanyar da na samu fiye da million 50 a kasa da shekara biyu kuma na yanke shawarar nuna muku

YANDA NI DA DALIBAI NA MUKA SHIGA CIKIN KASUWANCIN NAN TSUMU TSUMU

Muke samun 200k zuwa 1m naira duk wata da wayar hannunmu ta hanyar amfani da HAM,

  • Duk da mutane na ganin kamar bazamu iya ba.
  • Duk da kasancewata matar Aure ga kuma yara.
  • Duk da kasancewar wasu daga cikinmu dalibai.
buy-now-button-transparent

A cikin wannan program din zaka koya yanda zaka samu kudi online ko da baka taba siyar da komai online ba 👇

  • Baka buqatar miliyoyin kudi kafin ka fara kasuwancin nan.
  • Zaka koyi kasuwancin nan da harshen Hausa don haka ba dole sai ka iya turanci ba kafin ka fara.
  • Zaka iya kasuwancin nan ko da baka taba siyar da komai online ba!.

‘Salam, Zainab mun shiga uku suma sun gudu!’, saqon da na ci Karo da shi kenan da safe da na hau Whatsapp Bayan da kawata ta sani na shiga wani business da ake biyan mu kullum, duk da yanda na so na daure amma bazan iya ba dole sai da nayi kuka saboda karo na shida kenan da ake scamming dina a online amma na wannan ya fi min ciwo saboda na hada duka jari na da life saving dina na sa 200k, innalillahi WA Inna ilaihi rajiun kawai nake nanatawa, 

 

Nayi kuka sosae saboda na Sha wahala kafin nayi saving wannan kudin, ko yaushe burina shine na tsaya akan kafafuna, buri na shine ya kasance zan iya yiwa kai na komai ba tare da na tambaya ba, amma da alama wannan burin bazai cika ba, tun daga nan na yanke shawarar daina online business gaba daya saboda a ganina duk cutace, na koma na fara catering business amma shi kuma yan uwa da abokan ariziqi na neman hanani saboda bashi!

 

Ko su dauka in lokacin biya yayi sai su rage kudin kuma haka ba yanda zakayi da su, sannu sannu jari yayi qasa, shi ma na hakura na bar yi,

 

Na daina sana’a GABA daya amma kuma banajin dadin hakan, don na San rashin sana’a ta ba karamin nakasu bane GA burina na son tsayawa akan kafafuna,

 

Ina nan wani Lokaci na hau Facebook ina kallon hotuna ina asarar data, to asarar data mana tunda ba abin da kallon ke qara ni, kwatsam sai naga wani talla a Facebook na wasu bayin Allah suna koyawa mutane yanda zasu samu kudi online, farko ban maida hankali a kan abin ba tunanina duk irin wannan azzaluman na online ne da za’a fara yau gobe jibi a gudu (Ashe shi ne zai zama silar arziqi na ban sani ba Alhamdulillah), bayan nayi gaba na qara ganin irin tallar, wasa wasa sai da na ga tallar kusan sau hudu sai hankalina ya karkata ga kasuwancin, nan da nan sai na shiga Google nayi bincike akan abin don na yi alkawarin bazan qara yarda da irin abubuwan nan ba tare da bincike ba, 

 

Na kwashe fiye da sati biyu ina bincike akan business din nan, mi ce google ni ce twitter ni ce Facebook ni ce LinkedIn, kai duk wata Hanyar bincike na bi ni ce har TikTok, bayan nayi bincike na fahimci business din gaske ne amma dai dole na qara tabbatar WA don haka na shiga class dinsu inda sukai mana bayanin business din filla filla, daga nan na fara shiga classes dinsu in je gurin wannan inje gurin wannan har na zama fully convinced cewa business din nan fa business NE na qaruwa kuma bazasu gudu ba, sai dai damuwar shine kudin register 62,500 ne a Wancan lokacin, nan fa na fara neman Hanyar da zan samu kudi, na iya graphic design kuma ina danyi amma 500, 1000 nake charging, a lokacin sallah ta kusa don haka mijina na bani kudin kayan sallah na na hada da kudin hannuna na tashi da 65k, ga kudin training 62,500, sai na kira mamana na fada mata, mamana ta San ana guduwar min da kudi don haka ta ce ah’a kada nayi a gudu wannan lokacin ma,



Na tambayi mijina Shima dai amsar daya ce,

 

Sai na kira babana na fada mishi, amsar shi shine ‘kin tambayi Hussaini? (My husband), na ce mishi eh munyi maganar amma shi yana tsoron kada a gudu da kudina kamar sauran lokuta, ya qara tambaya ta kinason yi? Nace mishi eh wlhy har mafarki nake na fara kuma Alhamdulillah, sai baban mu yace to ki shiga in aka gudu zan biya ki kudin, ‘Allah ya sa Miki Albarka’ 

 

Na fadawa mijina Shima ya sa Albarka,

 

Na kira mamanmu na fada mata yanda mukayi itama ta ce ‘Allah yasa A shiga a sa’a,

 

Nan na tura kudin register 62,500 (ni kuma na tashi da 2,500 Wanda a take a gurin na sa data)

 

Daga nan labarin affiliate marketing dina ya fara and Alhamdulillah shekara uku d Rabi kenan na kuma samu fiye da million hamsin a wannan shekaru da nayi ina cin moriyar Affiliate Marketing Alhamdulillah, 

 

  • Na Siya gida da kudin affiliate marketing. 
  • Na bude gidan gona.
  • Ga shi a  wata daya wato sati hudu na samu miliyan daya da dubu dari hudu.
buy-now-button-transparent
  • Na yi Alkhairi na kuma yi Abubuwa da dama da bazasu fadi ba.

Wace ce Ni? Kuma Miyasa Zaku Saurare Ni?

Sunana Zainab Aminu Ahmad, ni kwararriya ce a fannin Digital marketing kuma ni ce course creator ta Hausa Affiliate Marketing Course, Shekarata 23 kuma na samu fiye da miliyan 50 a shekara uku da nayi ina digital marketing, 

 

Kamar yanda na fada muku a baya nayi kasuwanci da dama Wanda banyi sa’a ba sai da na fara wannan kasuwancin da nake fada muku yanzu wato Affiliate Marketing Wanda ya canzamin rayuwata GABA daya Alhamdulillah,

 

Don haka in kai ma kamar ni ne da yake neman Hanyar da zata canza mishi rayuwa a lokaci kankani to fa kada kayi jinkirin fara wannan kasuwancin

buy-now-button-transparent

Menene Wannan kasuwancin?

Wannan business din sunanshi AFFILIATE MARKETING na San kun taba jin shi ko kun ma San shi,

 

Wataqila ma kana daya daga cikin mutanen da suka ce wannan kasuwancin Scam ne kuma bazaka taba yi ba, na fahimce ka domin duba da experience din da muke Samu da online business dole muyi tunanin shi ma irin wadancan ne,

 

Amma bari in fada muku wani abu, Affiliate Marketing ba referral business NE ba kamar yanda mutane ke gani,

 

Duk da kasancewar akwai mutane da dama a industry din da suke painting affiliate marketing Kamar referral business maganar gaskiya ba haka affiliate marketing yake ba!

GA YANDA AFFILIATE MARKETING YAKE

Ka taba gwada wani product da yai Maka kyau ko yai maka aiki sosae Wanda hakan ya sa ka ke son bada labari akan shi?

 

Wataqila wani restaurant ka je sai ka ji abincin su yayi dadi sosae kuma yayi araha na san zaka fadawa family and friends Dinka ko?

 

Yawwa,

 

Na San zaka so su ma su ci abincin nan su ji dadinshi gashi kuma da araha da kyau,

 

To abin da kayi shine affiliate marketing, ka kai wa wannan restaurant din customers Wanda zasu je su ci abincin su kuma su biya su kudi, banbancin mu da kai daya ne mu in har mukai referring mutane suka saya abu to za’a biyamu commission, 

 

Dafatan kuna tare da ni?

Mu abin da muke shine bayan gayawa Yan uwa da abokai har mutanen waje Wanda bamu sani ba muna fada musu don su ma su amfana da wannan product din kuma mu ma a biyamu commission, a takaice dai affiliate marketing shine:

 

Mu samo wani product Mai kyau da amfani Wanda zai amfani mutane, mu tabbatar da cewa wasu ma sunyi amfani da shi kuma sunji dadin shi, sai mu tallatawa mutane wannan product din don su ma su amfana da shi mu kuma sai a biyamu commission saboda mun kai wa wannan company ko yan kasuwar customers,

 

Abin birgewa ko?

 

Yawwa,

buy-now-button-transparent

MEYASA SAI PRODUCTS MAI AMFANI MUKE TALLATAWA?

Kunaji, dole duk wani abu da zaka siyar ka tabbatar akwai value a cikinshi kuma mutane zasu amfana da shi, Meye ribar ka in ka siyar da abu mara amfani don kawai ka samu commission?

 

Kada a manta halal ake nema don haka ka tabbatar baka cuci wani ko wata ba,

 

Kun fahimta ko? Yawwa, yanzu na san zakuce Ashe ma affiliate marketing din ba wani wahala ko?

 

Yes ba wahala amma akwai wahala, lokacin da na fara kasuwancin nan akwai matsaloli da dama da na fuskanta kamar:

 

  • A ina zan samu products din?
  • Ta ya za’a biyani?
  • Ina zan samu mutanen da zasu Siya?
  • Yan uwana da abokaina bazasu Siya ba ma na San
  • Ta ya ni ma zan samu kudi kamar sauran affiliates da nake gani?
  • Ta ya zan sa mutane su yarda da abin da zan fada musu su kuma San cewa su abin zai amfana?

 

Da tambayoyi da yawa da zasui ta yawo a ran ka, wanda wani tambayar zai baka wahala kafin ka samo amsar su,

buy-now-button-transparent

Na samo muku amsar kuma na hada muku su kaf a guri daya,

 

Nayi komai da kaina nayi figuring komai on my own,

 

  • Ba mentor,
  • Ba Guidance
  • Ba komai🥺

Ni kadai na fara wani abun nayi failing wani kuma na yi winning, amma a hankali na fahimci yanda zanyi winning and not fail, na fahimci yanda zan kaucewa faduwa in fadawa riba,

 

Na kashe kudi da yawa na kuma bata lokaci da yawa kafin na fahimci wannan sirrin, amma kuma na samu kudi da yawa da wannan sirrin Alhamdulillah,

 

Wannan sirrin da dabaru su ne na hada su a guri daya na na gyara, na fede, na kirasu Da suna HAM COURSE,

 

Wannan course din ya kunshi duk wani dabaru, sirri, da kuma Hanyar da zaka samu kudi da na koya a shekaru 3 da rabi na kasancewata a affiliate marketing industry, 

 

Wannan course din course ne da ke buqatar nutsuwa don fahimta, don ni ma ba a rana daya na fahimci abubuwan da na sa a ciki ba, abubuwa ne masu amfani da sai da nayi fiye da 72 months na fahimci wasu ma,

 

Don haka in har kanason ka samu kudi masu yawa da course din nan to ka nutsu ka fahimce shi Dalla Dalla, in har kayi hakan to na san insha Allahu ka rinqa samun kudi kenan kana min addu’a kamar dai Zahra gata nan da ta samu fiye da 250k a wata bayan da ta bi abin da na koya mata a cikin wannan program din na HAM COURSE,

MENENE HAM COURSE?

HAM COURSE acronym ne ko ince abbreviation ne akayi na Hausa Affiliate Marketing Course, Wannan Course din zai koya maka affiliate marketing ne da harshen hausa domin fahimta Dalla Dalla, bayan shiga cikin affiliate marketing bayan kuma koyawa mutane fiye da dubu biyu affiliate marketing na fahimci cewa mutane da yawa na son fara affiliate marketing amma matsalar shine duk wani course na affiliate marketing to fa da turanci ake koyar da shi🥺,

 

Duk wani abu da zaka koya to fa yana da sauqin fahimta in har da yaren ka aka koya Maka, domin zaka ji za kuma ka fahimta har ma kayi tambaya a inda baka gane ba, a kasashen da suka ci gaba hatta karatun likitanci da yarensu suke koyawa irinsu India, China, Saudia, France da sauransu, ganin yanda ko yaushe Yan kudi ke cikin samun kudi ni ma kuma ina son mu yan arewa a fafata da mu yasa nayi creating wannan course din, 

 

Mutanen da suka siya course din nan suna samun kudi sosae a affiliate marketing kamar dai Aisha da ta samu 160k a wata daya da kwanaki da fara affiliate marketing dinta ta hanyar wannan HAM COURSE DIN

buy-now-button-transparent

Ga kuma Muhammad Bashir dalibi ne da yake makaranta da ya samu 45k a sati daya, bari in tambayeka, shin in kana samun 45k duk sati abubuwa nawa zaka yiwa kanka? In aka hada 180k a wata fa kenan kuma da wayar hannunmu???

GA kuma Rahama matar aure da yara biyu itama ta samu fiye da dubu dari shida a wannan business din bayan da ta bi abin da ake koyarwa cikin wannan HAM COURSE din

Sai kuma Halima da ta Siya waya bayan da ta bi koyarwata a HAM COURSE, ku sani zakuiwa kanku abubuwan amfani da yawa wallahi in har kuka bi wannan course din

Idan kuka duba nasarorin da ake samu da wannan course din Wanda na nuna muku da ma Wanda ban nuna muku ba zaku fahimci cewa wannan community din ya fi karfin 100k ma, 

 

Amma kamar yanda na fada nayi course din nan ne a saukake yanda zaku iya samu ku ci moriyar shi GABA daya don haka akwai kofar baya da zaku bi ku shiga cikin course din nan ta hanya Mai sauqi,

 

Wannan kofar bayan zamu bude ta ne ga mutane kalilan, 

 

Idan kuka duba shiga cikin wannan support group din namu ma kadai alfarma ne domin zaka hadu da manyan mutane masu yin daruruwan kudi a sati daya,

 

Hausa Affiliate Marketing Course ya yi bayani Dalla Dalla akan affiliate marketing da yanda zaku samu kudi da shi kamar dai yanda Zainab ta ji dadin course din nan da sauran mutane GABA daya

HAUSA AFFILIATE MARKETING COURSE ANYI CREATING DINSHI NE DON YA TAIMAKAWA;

  • Sabbin Affiliates da suke son fara affiliate marketing basu San kan abin ba suna son Wanda zai sa su a hanya su fahimci yanda business din yake Dalla Dalla.
  • Affiliates da suka fara affiliate marketing basu yi sale ba ko Wanda suke so su qara yawan sale dinsu su kuma samu good mentorship
  • Yan kasuwan da ke business online basu san ya zasui scaling business din su ba

Nan GABA kadan zan nuna muku abubuwan da zaku koya a cikin wannan HAM COURSE din,

 

Amma bari in fada muku wani abu,

 

Wannan HAM COURSE din ba TSAFI BANE, Don haka kana buqatar ka MAYAR DA HANKALI KAYI DUK ABIN DA AKA KOYA MAKA KAFIN KA FARA SAMUN KUDI, Domin course din nan na mutanen da ke son taimakon kansu, iyayensu, Yan uwansu da kuma duka danginsu ne!

Don haka na tabbatar in har Ka bi duk abin da aka koya a wannan course din to fa insha Allahu cikin sauqi zaka;

  • Zaka fara samun kudadenka online,
  • Zaka fara jin dadin rayuwarka kana siyan duk abin da kake so,
  • Zaka Siya wannan wayar da kake so ko wannan computer kai har ma da mota 🚀🎉
  • Zakayi bunqasa business Dinka in kana da shi in kuma baka da shi to fa zaka kirkiri wani kamar yanda na bude gidan kaji na,
  • In ka ga damar barin kasar duk zaka iya yi don kana da kasuwancin ka a hannu kana samun kudadenka,

Amma fa abin sani shine dole sai kayi abin da aka koya Maka zaka Mori duk abubuwan nan, 

 

Don haka in ka San bazaka iya yin abubuwan da za’a koya Maka ba to tun wuri ka bar page din nan kada ma ka fara don bazaka samu abin da kake so ba,



Idan har yanzu kana karanta abin da nake rubutawa to inada tabbacin kana tare da ni, kuma kana son canza financial rayuwarka insha Allahu wanda zan yi iya kokarina ganin na taimaka maka kayi achieving hakan,

Don haka in har kai;

 

  • Dalibi ne Mai neman Hanyar da zan rinqa samun kudi da wayarshi,
  • Matar aure da ke neman Hanyar da zata rinqa samun kudi da wayarta ba ko yaushe a rinqa tambayar miji ba
  • Ma’aikaci ne me neman wani source of income din
  • Graduate ne ka gama makaranta ba aikin yi ana zaune an gama biyan allawee yanzu babu wani source of income
  • Affiliate Marketer da ke son qara yawan sale dinshi,

To ina FARINCIKIN GABATAR MUKU DA HAUSA AFFILIATE MARKETING COURSE, course din da zai nuna maka yanda zaka rinqa samun kudi ta hanyar siyar da products din wasu,



Na tabbatar zai Maka aiki domin yayiwa mutane fiye da dubu Tara aiki kuma suna samun kudi da shi

GA ABIN DA ZAKA SAMU A WANNAN HAM COURSE DIN

MODULE 1; GYARAN MINDSET,

Wannan shine kamar foundation a kowanne kalar kasuwancin, kana buqatar ka San cewa positive mindset shi ke attracting kudi, bazaka taba samu abun da baka yarda da shi ba, kana buqatar ka san cewa zaka iya samun ko nawa ne a rayuwar nan, zaka iya samun miliyoyin kudi da wayarka, kana buqatar ka san cewa ba lallai sai kayi wahala zaka samu kudi ba, akwai hanya mai sauqi ta halal da zaka bi ka samu kudi,

A wannan module din na koyar da yanda:

  • Yanda zaka yarda da kanka,
  • Yanda zaka cire tsoro ko fargaba daga rayuwarka,
  • Yanda zaka shiryawa kanka samun miliyoyin kudi da wayarka,
  • Yanda zakayi attracting miliyoyin kudi zuwa gareka, da sauransu……

A wannan module din zaka shiryawa mind Dinka tsaf kuma tun daga nan zaka san cewa lokacin arziqin ka fa yayi insha Allahu kamardai yanda    ta ce👇

Module 2: Affiliate Marketing

A wannan module din ne zaka koya affiliate marketing da yanda zaka yi shi, yanda zakayi register da affiliate platform guda biyu inda zaka rinqa samun products din da zaka rinqa siyarwa da kuma hanyoyin da zaka bi ka rinqa samun kudi a affiliate marketing,

  • Gabatarwa akan affiliate marketing
  • Yanda ake register da affiliate platform
  • Yanda ake siyan products a affiliate marketing 
  • Abin da zakayi da wanda bazakayi ba a affiliate marketing, da sauransu……

Module 3: WHATSAPP MARKETING,

A wannan module din zaka koyi yanda zakayi amfani da Whatsapp wajen samun customers, yanda zakayi amfani da Whatsapp features gurin inganta business din ka, yanda zaka samu customers a WhatsApp da yanda mutane zasu rinqa roqon ka ka tura musu account number.

Abin da zaka koya a module din nan sun hada da;

  • WhatsApp business features 
  • Samun customers ta hanyar WhatsApp status
  • Samun customers a WhatsApp group 
  • Samun  customers ta hanyar Whats inApp broadcast 
  • Yanda zakiyi creating WhatsApp link
  • Yanda zaki advert a WhatsApp, da sauransu…..

Ga Hafsat da ta samu ta bunqasa kasuwancin ta bayan da ta siya wannan course din,

Module 4: Instagram Marketing

Wannan module din yayi magana ne akan instagram marketing,instagram social media platform ne da ya kunshi miliyoyin mutane sannan guri ne da ake samun customers na kasar ku har ma da na qetare sai dai kash, da yawanmu bamusan yanda zamuyi amfani da wannan kafar sadarwar ba don yin ciniki shisa na Gabatar da wannan module din,zai koya maka yanda instagram yake tun daga bude instagram account zuwa page setup har ma da yanda zakayi posting a instagram.

Abubuwan da zaku koya a module din nan sun hada da;

  • Bude instagram page
  • Komawa zuwa business account a instagram 
  • Page setup
  • Creating logo wa instagram page dinka 
  • Posting a instagram 
  • Mutanen da zakuyi following a instagram 
  • Yanda zakayi linking Facebook Account Dinka da Instagram Account 
  • Yanda zakayi ads a Instagram, da sauransu…..

Module 5: GRAPHIC DESIGN 

Wannan module din yayi magana ne akan graphic design,

Kowane business owner yana buqatar graphic design domin yin flyer, poster ko logo dinshi.

wannan Module din zai koya muku basic graphic design da kuke buqata a business dinku kamar haka:

  • Logo iri biyu
  • Flyer, poster da invitation card….

Kamar dai wannan da suka samu kudi in less than 24hrs da sukai joining 👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻

Module 6: SALES AND CLOSING 

Wannan module din zai koya maka yanda zaka samu customers din da zasu siya products dinku,Abin da zaku koya a module din nan ya hada da;

  • Inda zaka tallata brand dinka
  • Content din da zaka rinqa sharing a kowane social media
  • Yanda zakayi sale kullum
  •  Yanda zakayi sale satin da kayi register
  •  Yanda zakayi sale 20 a sati

Module 7: VIDEO EDITING 

Wannan module din zai Koya Maka yanda ake editing videos,da yawanmu mun San mu dauka videos Amman bamusan ya zamui editing video ba ya ja hankalin Mai kallo,

A wannan module din zaka koya;

  • Apps din da zakui amfani da for video editing
  • Yanda zakui editing video
  • Yanda zaku sa auto caption, And lots more…

Module 8: SALES FUNNEL 

Wannan module din yyi magana ne akan Sales funnel, duk wani business baya cika sai da sales funnel, da yawanmu bamu San menene Sales Funnel ba Amman tabbas Yana Sanya sale yayi converting sosae, a module din nan zaku koyi;

  • Bayanin sales funnel,
  • 2 different types of sales funnel
  • Full tutorial na yanda zakayi designing landing page
  •  Landing page template Wanda yake downloadable kawai downloading zakayi kayi editing.

Module 9: FACEBOOK ADS

Wannan module din zaku koyi yanda ake Facebook ads,

Facebook babban hanyar sadarwa ce da ke kawo ciniki ga Yan kasuwa, domin akwai mutane fiye da dubu talatin da ke amfani da Facebook kullum, zaka koyi yanda zakai profitable Facebook ads a wannan module din,

Abubuwan da zaku koya sun hada da:

  • Bayanin Facebook, shin meye ma Facebook Kuma meyesa Zaki Facebook ads?
  • Yanda zaka creating Facebook business manager
  • Yanda ake creating ads account
  • Yanda ake saita post engagement
  • Yanda ake creating page
  • Yanda ake saita page likes
  • Yanda ake creating Instant form domin saita advert
  • Yanda Ake Creating ID a gyara Restriction na Business Manager
  • Yanda ake setting Facebook ads da sauransu….

Module 10:

A wannan module din zaku koya yanda ake landing page, Landing page wani page ne da ake creating domin tantance customer Mai Siya da customer da bazai Siya kayanka ba, with landing page zaka samu quality leads na mutanen da zasu Siya duk abin da kake siyarwa

BONUSES

bayan Ka koyi module 1-9 akwai bonuses da zaa koya muku kyauta wanda sun hada da;

1-Akwai mentorship group da Zanyi adding dinka inda zan rinqa baku tips na marketing and sales (kudin mentorship dina 30k ne zaka sameshi FREE)

2-Zaka zama affiliate din Hausa affiliate marketing course Duk sale daya zaka samu naira 5,000

3-Zan baku littattafai na mai suna beginners guide to internet marketing,Littafai ne da sukai magana akan internet marketing kudinsu naira 15,000 ne Amman zaku sameshi FREE

4-Zan baku access to copywriting library na Wanda yake koyamin abubuwan da zan rinqa posting a social media dina (Na siyeshi naira 25,000) Amman zan baku shi FREE

BAYAN KA GAMA WANNAN COURSE DIN A KARSHE ZAKU IYA 



  • Samun makudan kudade da kanku,

 

  •  Samun confidence din siyar da komai online

 

  • Bazaka Sha wahalar closing ko wane sale ba

 

Bayan haka zaka samu direct access ga ni, dalibai na da kuma community din mu kamar yanda kuke gani a sama,,,,



Kada ku manta zaku samu duk wani lesson da tips da na samu a shekaru uku da nayi ina wannan kasuwancin Wanda ya dauke ni watanni kuma na kashe kudade kafin na samu access da su …..



Idan nace zanyi charging 100k for wannan course din to wallahi ya ci kudinshi domin abin da za’a koya a ciki yafi karfin 100k,

 

Amma bazaka biya 100k ba,

 

Infact ko rabin shi bazaka biya ba (50k)

 

Nayi course din nan ne don taimakawa Yan AREWA kamar yanda na fada don haka nayi simplifying komai kuma na yishi affordable don kowa ya amfana da shi,

NA SAN YANZU TAMBAYAR DA KE YAWO A a RAN RAN KA SHINE NAWA NE WANNAN COURSE DIN?

Hausa Affiliate Marketing Course Naira 10k ne Kachal!!!

 

Na San kana mamaki ko? 

 

Don abin kamar kyauta ne ko?

 

Well kamar yanda na fada nayi ne don taimako ba wai don abin da zan samu ba, mun bar shi a 10k ne yanzu amma insha Allahu nan da kwana goma zai koma 30,000 insha Allahu,

 

Ina son ka San cewa wannan course din is pre recorded ma’ana da ka Siya zaka samu access da shi,

 

Sannan yana da muhimmanci ku sani cewa BA KOWA MUKE SON YA SHIGA CIKIN WANNAN PROGRAM BA, AKWAI SPECIFIC NUMBER MUTANEN DA MUKE SON SAMU DA ZAMU TAIMAKA IN HAR MUKA SAME SU TO ZAMU RUFE KARBAR STUDENTS KUMA!



Zuwa lokacin da zamu dawo da wannan course din kuma zai koma 30,000 insha Allahu,

 

MEYASA NA SA KUDIN YAYI ARAHA?

 

Kamar yanda na fada muku nayi creating wannan course din ne don na taimakawa mutane da Yan uwana Yan AREWA su ma su tsaya akan kafafunsu hakan ya sa na zauna nayi creating course din nan kuma nayi simplifying dinshi yanda kowa zai fahimta,

 

Sannan na sa course din yayi araha don na samu mutane su shiga kuma in samu testimonials dinsu Wanda zai qara bani damar qara kudin wannan course din, 

 

Infact a cikin wannan course din na sa abubuwa da dama da ban ma fade su a nan ba duk don inason kuyi succeeding a wannan business din, don haka ka danna wannan link din yanzu don kasancewa daya daga cikin mutanen da zasu Mori garabasara wannan course din

Bayan nan har da guarantee da zan baku,

 

IDAN HAR KA SIYA COURSE DIN NAN KAYI IMPLEMENTING KOMAI A CIKI BAYAN KWANA 60 BAKA FARA SAMUN KUDI BA NAYI ALKAWARIN MAIDO MAKA DA KUDIN REGISTRATION DINKA!

 

EH KUN JI NI, zan maido maka da kudin Ka complete in har Kayi abin da nace maka baka fara samun kudi ba!

 

Wannan shi zai baka tabbacin cewa mun yarda da course din nan kuma mun san abin da mukayi a ciki!

Kana da zabi biyu yanzu, ko dai ka shiga wannan course din ko kuma ka ce kudin yayi yawa Wanda bazai qare ka da komai ba a kwana kadan zaka cinye shi gaba daya!

Ka sani a wannan zamanin da muke ciki na tinubu in har baka taimaki kanka da iyayenka ba ka tashi ka nemi kudi to fa kai ka so,

Sai na ganku a cikin wannan course Mai Albarka

IMPORTANT: Earnings And Legal Disclaimers

Disclaimer: We don’t believe in getting rich- quick Programs, We believe in dedication, commitment, and hard work to your business. And that’s what our programs are designed to help you do. It takes your effort to succeed in every business. The Sales figures stated in our training are my personal sales figures and those of my students. They are NOT typical as it’ll depend on the level of work you put in, hence we do not guarantee any monetary gain.