MONETIZE YOUR DEGREE

HANYA MAFI SAUKI DA ZAKA SAMI KUDI SAMA DA N300K A DUK WATA BATA TARE WATA WAHALA ME YAWA BA.

Karka tsallake baka kalli video din nan ba don nayi bayani dalla dalla na yadda zaka gane cewa tabbas kana bukatar course din nan.

Play Video

Babban Abinda yasa zaka sai wannan course:

Wannan course din anyi shi da hausa gaba dayan sa, kuma tabbas muna bukatar mu wayar wa da mutane dan gane da meye yanar gizo kuma kowa yasan cewa ana samun kudi acikin ta kamar yadda muke samu.

Na fara karatun computer ne a 2013, nayi degree na farko a jami’ar Mahatma Ghandi, nazo kano nayi degree na biyu a jami’ar BUK, to kai kuwa ko da ace bana ganewa alaji ai nasami koda One Fayif ne da ilimina ko.

Balle kuwa bantaba aikin gwamnati ba, tin kafin na gama makaran ta nasan yan dabaru na samun kudi a online nan da can, amma wannan labarin na watarana  ka biyoni bashi.

karatun ka yana da matukar mahimman ci ko kwarewar ka tana da matukar mahimmaci ga al’umma domin akwai wayan da suke bukatar abin nan da kaje ka shekara kusan 5 domin kuwa ai akwai yajin aiki kaga ai ka kai hakan, ko sama da hakan, kazo kai bautar kasa, amma alawii na yankewa shikenan fa kai taka ta kare.

amma ka tina baka taba kin saka data a wayar ka ba, kullum kana twitter ne, WhatsApp ne, facebook ko uwa uba ma TikTok amma baka da ko sisi a account dinka.

to kasani wannan course din zai koya maka daki daki yadda zaka sami kudi a yanar gizo da abinda daman can ka iya in ma kana tsoron wai sai ka koyi wani sabon abu kenan, idan kuwa iri nane kai me son koyan sobon abu to tabbas zaka koya da wannan course din kuma zaka gode min.

Duk da ba godiyar ka nake so ba, abinda nake so kawai kafara samu kudi ka bar zaman banza a unguwar  ku ko kuma bin gidan kitso hajiya.

Wani Alkawari da zan mana shine:

idan kase course din din nan kayi kwana 90 baka fara samun kudi da abinda ka iya ba na karatu ko kwarewa, ka dawo abaka kudin ka, karka wani ji kunya, zan bar maka duk wani abu da ya danganji course kuma na baka hakuri na bata maka lokaci da akai.

WAYE! MUSAB ABBAS SANI

Sunan Musab Abbas Sani

karkuyi tininanin zan fara da an haifeni a Kano kaza da kaza da kaza yauwa.
To dai a kano aka haifeni eheee.
Nayi Degree akan computer a Mahatma Gandhi University kai da gajin sunan kasan eh lallai ansha gwagwar maya yauwa, to dana gama service dina naga ina dan samun sulallana a yanar gizo sai nace to ai da zaman banza gwanda aikin kishiya ko inji ba haushe kawai a 2019 sai nayi tsallen badake na antaya Bayero university Kano nayi Masters dina Shima dai a bangaren.
Cikin Ikon Allah na gama cikin sauki, yanzu kuma ina kokarin yin kundin bala na tafi PhD a dai kan ita na’ura me brain din, amma watakila kuma na fasa.
hehe to ba sai kace ya kamata nayi ba ai daman zanyi yauwa.
Kuma nidin gwani ne wajen Tattara bayanai da kuma sarrafa su, wato abin da muke cewa ( Data Analysis), ina da kuma kwarewa a fannika na technology wanda ya hada da Digital Marketing, Web Development da dai sauran su.
Babban abinda nafi so shine na koyar da abinda na sani.
akarshe shine yanzu haka nine Shugaban kamfanin AUATechnologies (CEO) dake garin kano, kamfanin da ya ke abokin cinikayyar MTN na 1 a arewa cin Nigeria.
Kuma babban aikin kamfanin ilmantar da mutane da kuma basu damar bunkasa kasuwancin su ko ilimin su ta hanyar anfani da na’uara mai brain.
Wannan shine ni, kuma nine shi.

Yabon Mutane Dali bai game da course din nan

GARGADI

Yana daga cikin abinda zan ja hankalin mu akai kuwa shine, karkayi tinanin wai kana siyan course din nan zaka samu kudi nan take a’a wannan course din bai koyar da hanyar da zaka sami kudi nan take yauwa. 

idan irin wannan kake so wanda duk duniya babu wannan hanyar to bai kamata ka tsaya anan ba domin kuwa nan ba wajen ka bane yauwa. 

Wannan course din zai koya maka yadda zaka sami kudin ne cikin wani lokaci kamar yadda muka fada a sama. 

Idan kana neman mu ka iya tin tibarmu kamar haka: 08149397002 musababmusababubakar123@gmail.com

IMPORTANT: Earnings And Legal Disclaimers

Disclaimer:

Sells Rocket is an online platform that promotes highly valuable digital products and holds a registered trademark under A3 Internet Services.

Sells Rocket does not own this program, it only serves as the representative of the program’s creator.

The product being offered is created and sold by Musab Abbas Sani, the vendor.

The product is protected by Sells Rocket’s 30-day money-back guarantee policy.

Please note that the product being advertised is a DIGITAL product and not a service or physical item. No physical shipment will take place.

Sells Rocket is not a consulting company, bank, Forex broker, or any financial establishment.

Information submitted with this order is handled in accordance with our privacy policy.

For support related to the product, please contact the product vendor and not Sells Rocket (contact details will be provided after purchase).

All information submitted is subject to our terms and conditions.

The product vendor will receive your information upon successful completion of the sale.

Powered By:

sellrocket-vector3

Terms & Conditions | Disclaimer | Contact Us

Copyright  © Sells Rocket. All rights reserved.