HANYA MAFI SAUKI DA ZAKU MORI WAYAR HANNUN KU TA HANYAR SAMUN KUDI NA HALAL
50K - 200K A ONLINE DUK WATA DA ITA KAMAR YADDA SAURAN
DALIBAI NA SUKE SAMU.
Kalli Wannan videon don jin yadda kaima zaka fara samun kuɗi da wayar hannun ka ta hanyar Digital marketing, Affiliate marketing da kuma Graphic design.

WATCH THIS VIDEO BELOW (COMPULSORY)

BARKANKU DA KASANCEWA DAMU!

Zaka iya yin register yanzu domin a kowanne lokaci zamu iya ƙara farashin kuɗin shiga wannan Program ɗin saboda a haka yana kan discounted price ne nan bada jimawa ba zamu maidashi normal price nashi.

Wannan program ɗin na shir`ya shi ne cikin harshen Hausa 100% Saboda in taimaka wa ƴan uwa na Hausawa yan arewa wanda wasu programs irin wayannan anayin su ne cikin harshen turanci kuma wasu da dama basajin turanci shiyasa naga ya dace na zauna na shirya wannan program ɗin cikin harshen Hausa saboda in taimaka wa yan uwa na Hausawa masu son suga sun dogara da kansu ba tare da sun dorawa Iyayensu,Mazajen su,Yayunsu dama family dinsu nauyin ɗawainiya dasu ba:

 1. – Kana son ka koyi yadda matasa suke samun kuɗi na halal a online?
 2. – Ke ƴar kasuwa ce wadda kike son ki fara tallata kayanki a social media (Online)?
 3. – Ko kuma dama kina kasuwanci online amma bakisan yadda zaki tallata har ki samu masu siya ba?
 4. – Kai dalibi ne wanda kake son ka dinga samun kuɗi don taimakawa iyaye da yan uwa ka dinga daukan responsibilities naka ba sai ka ɗora musu wahala ba?
 5. – Ke matar aure ce wadda kike son kina daga gida ki dinga samun kuɗi don taimakawa wa kanki da yaranki ba tare da kin fita ba?
 6. – Ko kuma ma’aikaci ne ko ma’aikaciya wanda salary baya isarku kuna son ku dinga samun wani kudin bayan salary naku?

Toh indai har hakane matsalar ku tazo karshe in sha Allah.

Domin kuwa

HAUSA GRAPHIC DESIGN AND AFFILIATE MARKETING PROGRAM (HGAP)

Duk zai kawo muku ƙarshen wannan matsalolin

Ga kadan daga cikin kuɗaɗen da daliban mu suke samu👇🏽da kuma yabawa da godiya da muke samu daga garesu👇

TESTIMONIALS

ABUBUWAN DA ZASU HANA KA//KI SHIGA WANNAN PROGRAM DIN👇🏽

• In dai har kasan kai baka da jajircewa wajen yin aiki toh kar ka shiga

• Indai har kasan baka da haƙuri kar ka shiga

• Indai har kasan ba da gaske kakeson ka fara samun kuɗi online ba kar ka shiga

• Domin wannan kasuwancin ba abune wanda za ace idan ka saka kudi kaza zaka samu ninkin su ba.

• A’a kasuwanci ne wanda zaka siyi course wanza zai koya maka yadda zaka dinga samun kuɗi sosai a online

• Kasuwanci ne kamar yadda kake kasuwanci a physically, iya ƙwazon aikin ka iya samun kuɗin ka

• Sannan akwai kyautuka ga duk daliban da suke jajircewa da aiki tuƙuru

SANNAN MENENE MA AFFILIATE MARKETING KUMA TAYAYA AKE SAMUN KUDI DASHI❓

Affiliate marketing a takaice shine dillanci.
Kamar misali ka karɓi wani abu a wurin wani ka siyar masa sai shikuma ya baka commission

misali yanzu a Affiliate marketing namu digital products zaka siyar kuma mostly 50% commission ne yanzu idan ka/kin siyar da product na 20k a rana kn da 10k fa 😱🤔kuma nan take za a tura mk 10k dinnan haka zalika idan guda 5 ka siyar kn da 50k kenan fa kuma fa abin ba naka bane kawai kaidai ka siyar ne kuma kun raba kuɗin da me kayan🙂🤷🏽‍♀️ toh don Allah wannan ba hanya bace mafi sauƙi da zaku samu kuɗi online ba🤔

AFFILIATE MARKETING

MAFI KARANCI KASAMU 30K A DUK SATI IN KANA AFFILIATE MARKETING AMMAFA SAIKA MAIDA HANLI SOSAI KADAN BAIWA ABUN LOKACI,DOMIN IYA YAWAN SIYARDA KAYANKA IYA YAWAN KUDINDA ZAKAKE SAMU ADUK SATI 😊🤑

NASAN DAI ANAN BABU WANDA ZAICE BAYA IYA RIKE WAYA HANNUN SA SAMADA 1 HOUR 🤔😁❔❔

MENENE DIGITAL PRODUCT ?

Digital product shine duk wani abu da zaka siya ko ka siyar ta online ba tare da kaga abin a zahiri ba saidai a waya ko kuma system

Misali:
Masu siyar da data digital business sukeyi tunda mostly mutum zai kiraka kan cewa ka tura mishi data kuma ka tura mishi ya tura maka kuɗinka ba tare da kunga juna ba kunyi kun gama ta waya

Ko kuma ku siyar da wani online Abu kamar irinsu:
√ E-books
√ Visual/Videos
√ Online courses da sauransu

Sannan akwai Graphic design kmr ydd muka sani yawanci zamuyi Graphic design mu gama mu turawa mutum project nashi ba tare da mun sanshi ba ko mun taba ganin juna ba munyi mungama ta waya.

Toh wannan kaɗan kenan daga cikin misali na digital product

ME AKE BUƘATA DOMIN FARA AFFILIATE MARKETING ❓❓

ABUBUWA UKU NE:

✅ WAYAR HANNUN KA KO WAYAR HANNUN KI
-Domin mutane da dama basusan value ɗin da wayar hannun su take dashi ba basusan cewa wayar hannunsu zata iya canza musu rayuwa ba📱 indai kuna da android ko iphone toh kuwa kuna da babban jari domin kuwa maimakon ku dinga wahala da wayar hannun ku ta hanyar kashe mata kuɗi toh saidai ita wayar ta dinga kawo muku kuɗin da zaku kashe🤗💸💵

✅DATA CONNECTION
-Indai kana saka data a wayarka ko kina saka data a wayarki har k karar da ita a kallon status ko TikTok toh babu abinda zai hana k fara Affiliate marketing👌🏼

✅SKILLS
Skills ɗin kuwa shine ya zamana kn da ilimin abin kasan ta inda zaka fara kunsan duk abinda mutum zaiyi indai yan da ilimin abin toh abin bazai zame masa wahala ba don hk kn buƙatar k mallaki course wanda zaka koyi komai da komai na Digital marketing da Affiliate marketing da kuma yadda ake samun kuɗi da business din🤌🏼wanda a cikin ilimin da zaka koya ɗin anan zakaga yadda zaka dinga samo customers ɗin da zasu siya product din cikin sauƙi🤗

WACECE NI NAFISAT ILYAS IMAM

Sunana Nafisat Ilyas Imam (Mrs Nafisat Hausa digital coach)

Ni Digital Entrepreneur ce, Affiliate marketer, Graphic designer.
Sannan ni hausa digital coach ce domin ina koyar da mutane sama da 100 a duk wata wajen koya musu hanyar da zasu dinga samun kuɗi da wayar su a online kuma Alhamdulillah suna koya kuma suna Amfana da hakan.

MENENE HAUSA GRAPHIC DESIGN AND AFFILIATE MARKETING PROGRAM (HGAP)

Hanya ce mafi sauƙi da zaku mori wayar hannunku ta hanyar samun kuɗi 50k-200k duk wata da ita ta hanyar Digital marketing, Affiliate marketing da kuma Graphic design.

Domin wannan program ɗin 2in1 course ne zaku koyi affiliate marketing da kuma Graphic design complete course wanda kuɗin koya Graphic Design ɗin ciki 15k ne amma na haɗeshi a ciki saboda na taimaka muku ku iya sana’a iri daban daban.

Sannan wannan program ɗin anyi shi ne cikin harshen Hausa 100% domin na taimaka wa ƴan uwa na ƴan Arewa suma su amfana kuma su fara samun kudi da wayar hannun su.

GA KADAN DAGA CIKIN ABUBUWAN DA ZAKU KOYA A CIKIN HGAP:

 • SECTION 1
  ° Digital marketing
  ° Affiliate marketing
  ° WhatsApp marketing
  ° Facebook and Instagram ads
  ° Instagram marketing
  ° Landing page
  ° VTU Web design
  ° Yadda zaka hada Application naka na kanka
  ° Yadda za’ayi closing sales
  ° Sponsor ads etc.
 •  SECTION 2 GRAPHIC DESIGN
  ° 2d logo
  ° 3d logo
  ° Business Flyer
  ° Data Flyer
  ° Save the date
  ° Invitation card
  ° Birthday banner
  ° Price list (menu)
  ° Watermark sticker
  ° Account details sticker
  ° Video invitation
  ° Cartoon animation
  ° Video editing + Bonuses
  ° Lyrics video
  ° Ai design

SANNAN AKWAI BONUSES DA YAWA BAYAN KA KAMMALA HGAP COURSE ZAKA SAMU ABUBUWA KAMAR HAKA :

Bonuses:

FREE CERTIFICATE ✅
MENTORSHIP ✅
SUPPORT GROUP ✅
E-BOOKS ✅
PRO APPS ✅
ZA KA ZAMA AFFILIATE NA HGAP ✅
YADDA ZAKAYI REGISTER DA AFFILIATE PLATFORMS ✅

Sannan koda an qara kuɗin wannan program indai kayi register yanzu bazaka ƙara biyan ko sisi ba sannan duk abinda muka ƙara a ciki daga baya toh zaku sameshi for free 🤗

INDAI HAR KANA DA DAMA KA SAMU KAYI REGISTER A YANZU DA ₦15,000 DOMIN A KOWANNE LOKACI ZAMU IYA MAIDASHI KUDINSA NA AINAHI INA FATAN ZAKU MORI WANNAN GARAƁASAR DON KADA KUZO KUNA DANA SANI.

Hours
Minutes
Seconds

FREQUENTLY ASKED QUESTIONS

YES, there’s a Phone Version.
We’ve created a version of this course dedicated to Mobile Phone Users either Android or IOS. Both works for this course!
Congratulations!

The training program is delivered in form of high-quality videos that you can watch online with your mobile phone and computer. You would have access to this Video Course FOREVER.
You’d be sent a Special Secret Page where you can get the videos

This Course Focuses on creating books using the Modelling/Evergreen, Summary and Trends methods In Monetizing Amazon KDP (as they’re the most lucrative methods in making money on Amazon Kindle). 

The Current discount of N20,000 is not the final price. It’s only available for those that grab it now. Once the sale is over, it is going back to the original price. You mustn’t miss this for anything

IMPORTANT: Earnings And Legal Disclaimers

Disclaimer: We don’t believe in getting rich- quick Programs, We believe in dedication, commitment, and hard work to your business. And that’s what our programs are designed to help you do. It takes your effort to succeed in every business. The Sales figures stated in our training are my personal sales figures and those of my students. They are NOT typical as it’ll depend on the level of work you put in, hence we do not guarantee any monetary gain.