Bayan Na Rasa Duk Kudin Dana Tara A Cike-Cike Online

Sai Naci Karo Da Yadda Mutane Suke Samun Kudi Naira 50k - 200k a Duk Mako

YADDA NA KOYA WA DALIBAI NA SUKE SAMUN
KUDI A WATA DA
WAYOYINSU A DUK INDA SUKE.

In har amsar ku Yes ne ga daya daga tambayoyin nan to ku biyoni na baku hanyar da zata warware muku matsalolinku, a yau nazo muku da abin arziqi.


Ina farincikin gabatar muku da AFFILIATE MARKETING MASTERY IN HAUSA COURSE

WANENE NI?

Sunana Mohammed Babagana Ali Ahmad, Affiliate Marketer ne, daya daga cikin top Arewa affiliate marketers, na koyawa mutane sama da 2000 wannan business kuma suna samun kudi da ita a kowani sati.

Ni kuma shugabane na community na Arewa Digital Marketers wanda a wannan community muna da mutane sama da 2000, a ciki mun koyar da mutane wanda sama da mutane 500 sun zama millionaires.

Ina digital marketing fiye da shekara hudu kuma Ina samun 200k-2m Duk satin duniya hakan yasa nayi tunanin wayar da kanmu yan arewa akan wannan babbar garabasa ta samun kudi da wayarku.

Bari Na Fadamuku Me Ake Nufi Da Affiliate Marketing

Affiliate marketing shine ka tallata wani abu mai kyau domin wasu su amfana, abin zai iya kasancewa physical ko kuma digital,

Misali:

kanada aboki da yake fama da kurajen fuska a gefe daya kuma ka taba amfani da wani magani Wanda ka ga yana maganin kurajen fuska sosai,

Idan ka tallata masa wannan magani to kayi affiliate marketing.

 

Affiliate marketing shine kayi recommending
abun da kake ganin zai tallafawa mutum a rayuwarshi,

idan abokin ka yayi amfani da wannan magani yaji dadinshi wato kurajen suka mutu to zai matuqar farinciki sannan a gefe daya masu sayarda man nan zasu Baka commission sabida ka kawo musu customer.

Kaga ka jefi tsuntsu biyu da dutse daya na farko ka taimakawa
aboki ya rabu da kurajen nan na biyu Kuma ka samu commission sabida kawo abokin ka da kayi.

Wannan shine takaitaccen bayani akan affiliate marketing.

To Amman mu products din da muke siyarwa digital products ne ba physical products ba

AFFILIATE MARKETING MASTERY IN HAUSA (AMM)

AFFILIATE MARKETING MASTERY IN HAUSA course ne da zai koya maka yadda zaka fara affiliate marketing  koda baka san yaya abun yake ba, koda baka da ilimi akan hidimar internet.

AFFILIATE MARKETING MASTERY IN HAUSA anyi shine na musamman saboda yan Arewa, ganin yadda aka barmu a baya a bisa harkokin zamani, kullun ana cutar da mutanen mu ana guduwa musu da kudi, a saka suyi investing a wancan platform din, sai su gudu, shyasa muka kawo muku wannan Business da ita halal ne kuma babu wandaa zai gudu muku da kudin ku.

Idan de kuka maida hankali an kukayi abinda ya kamata to muna mai tabbatar muku wata rana zaku tuno da wannan ranar kuyi dariya ko Gode wa Ubangiji da kuma ni dana nuna muku wannan harkar

Wanna Shine Alert Na Biyana Da Akayi A Wannan Business

Wannan course anyi shi ne cikin Harshen Hausa don na mutanen mu ne ‘yan Arewa.

Dalili kuwa shine a shekarun baya da suka wuce na horar da masu businesses a kalla 1000 a kan hanyoyin da zasu inganta kasuwancin su ta amfani da kafafan sada zumunta.

Abinda na fahimta shine mutanen mu sunfi so a koya musu abu cikin harshen da suka fi fahimta, sannan kuma mafi yawancin su basu da jarin da ta wuce N100K.

Wannan Sune Abubuwan Da Suke Cikin Wannan Course Din “Affiliate Marketing Mastery In Hausa (AMM)”.

So, Ku Saurara Kuji:

Idan Aka hada Farashin abubuwan da suke cikin wannan course din zasu kai akalla #300k,  amma saboda kowa ya amfana aka saka kudi kalilan

A halin yanzu N10,000 kacal zaka biya ka fara wannan course din, amma nan ba da dadewa ba zamu iya kara kudin course din saboda haka ka hanzarta kayi register don samun garabasan nan.

Daga an gama Launching zai koma 15,000 Kafin Ka Samu Wannan Course Din.

IMPORTANT: Earnings And Legal Disclaimers

Disclaimer: We don’t believe in getting rich- quick Programs, We believe in dedication, commitment, and hard work to your business. And that’s what our programs are designed to help you do. It takes your effort to succeed in every business. The Sales figures stated in our training are my personal sales figures and those of my students. They are NOT typical as it’ll depend on the level of work you put in, hence we do not guarantee any monetary gain.