Ga Zuwan babbar daama musamman ta mutanen Arewa, daga Shaharren Intanet Marketer Na Arewa.

Bayan kin amincewa da aikin gwamnati na dubu 300k duk wata…

Abokansa sun yi mai dariya Don Sabuwar “Business Idea”, Sun Kira Shi Scam Kuma Suka Yi masa Ba’a…

Amma Ya Ci Gaba Da Samun Sama da miliyan 20M A cikin Watanni 24 Kuma Yana Sun Ya Nuna Maka Yadda Ake samu 100k Zuwa 500k Duk Wata Ta Amfani da Tsarin da ake Kira….

“H.A.M.A.P”

  • Ko da baka fahimtar turanci…
  • Ko da ba ka taɓa samun kudi online a bayaba…
  • Kuma ko da babu wanda ya yarda zaka iya.

January 2024.

Kaduna, Nigeria.

Barka dai,

Idan ka fito daga Arewacin Najeriya…

Kuma kana neman ingantacciyar hanya samun aƙalla #100,000 kowane wata a cikin 2024…

Toh – daidai wannan shafin – Zan iya nuna maka yadda ake yin hakan ta amfani da “H.A.M.A.P”…

A zahiri, ka riga ka san game da wannan “business idea”, kawai ba ka ansan #100k/wata ne

A zahiri, ka riga ka san game da wannan “business idea”, kawai ba ka ansan #100k/wata ne

Kuma Shi “H.A.M.A.P” an tsara shi ne musamman don mutanen Arewa waɗanda ke son fara Samun #100k Nan da kwanaki 41 masu zuwa.

Ba da dadewa ba, zan gaya maka ma’anar “H.A.M.A.P”…

Kuma yadda zaka iya amfani dashi ka:

  • Ka Yi raayuwa a chikin aminchi ba tare da damuwan neman kudi ba
  • In kai namijine, zaka Samu arzilim da zaka rike iyalinka da Kyau baa tare da damuwa da kudin da zaka kashe musu ba.
  • In ke mace ce, zaki zama mace mai dogaro dakanta me rike kanta, ba tare da kin bar gidanki ba
  • Idan kana H.A.M.AP zaaka dena damuwa game da hanyan samun kuɗi duk wata-wata…
  • Zaka Kasance me cikakkiyar damar da zakaKula da ‘ya’ya, ‘yan uwa da masoya yanda ya kamata…
  • Dasauran abubuwa da yawa!

Dakata kaji, ka yi tunanin wasu daga cikin manyan Abokanka sunyi maka dariya da cin zarafi

Abokanak da kake tunanin koyaushe za su kasance tare da kai…

Abokanan da kuka tallafawa juna tsawon shekaru, kawai son juya maka baya…

Da kawai ka nuna masu sabuwar “business idea” wanda ba su taɓa jin labarinsa ba…

Don kawai ba ka son aikin gwamnati…

Ida Kaine Yaya za ka ji?

Toh, abin da ya faru da ni ke nan!

Wani abun me baada mamaki…

Lokacin da nake dalibi a babbar jami’ar A.B.U…

A matsayina na dan shekara 26 daga jihar Katsina…

Banda sha’awar yin aiki a ƙarƙashin shugaba ko gwamnati.

Na tsani ra’ayin kuma nagane cewa tarko ne ma’ana Abu ne Wanda zaya kashe man jiki na kasa cimma nasara a rayuwa ta idan har nayi su.

Na kasance mai sha’awar samun kasuwancin kaina…

Da kuma taimaka wa wadanda ke kusa da ni su yi haka.

Don haka, na zama wakilin dalibai a cikin na.

Na yi duk abin da zan iya don bauta wa mutanena, in yi tasiri a rayuwarsu kuma in ƙarfafa su,su yi abin da ya fi dacewa.

Ba da daɗewa ba, na tashi na zama ɗaya daga cikin shugabannin ƙungiyar ɗalibai a jami’a (SUG Vice President).

A zahiri, wannan ya ba ni ƙarin haske wajeen yin tasiri tare da taimakawa rayuwar mutane.

Don haka, na fito da tsarin koyar da dalibai sana’a’o’i daban – dabab Wanda zasu dogara da kansu Koda Basu samu aikin gwmanati..

Wannan ya zama ɗaya daga cikin

mafi kyawun shirye-shiryen ‘yan kasuwa a tarihin makaranta.

“Kasuwanci a matsayin mabudin dakile rashin tsaro a Najeriya”

Mun karbi bakuncin manyan baki daga ko’ina cikin Nigeria don cimma hakan.

Aciki har da gwamnan jihar Katsina na yanzu, Dr. Umar Dikko Radda, wanda shi ne babban mai jawabi a taron.

An horar da mutane sama da 5000…

Kuma ya ba su kwarin gwiwa akan haka, lokacin da ba su da wata Sana’a kan abin da za su yi bayan sun kammala makaranta.

Kamar yadda kake tsammani, ganin wannan ya sa na zama mutum mafi farin ciki a duniya!

Na zama shahararre kuma ana girmama ni a jami’a.

Har takai matsayin da VC ya aiko man da wasiƙar godiya watanni bayan tenure dina ya kare.

Abun ya kara min himma kuma ina sha’awar kara yi wa mutane irin wannan.

Ashe kadan kenan daga cikin abubuwan da zan gani.…

Domin waennan mutanen da suka kasance kusa da ni…

Da muka bayyana wa juna ra’ayin rashin yi wa gwamnati aiki …

Daga baya suka juya min baya, suka yi min ba’a, kuma suka ƙi ni gaba ɗaya.

Me yasa?

Saboda sabon “business” wanda na gabatar musu.

Me yasa kake yin wannan?”

“Me yasa kake wannan, don yaudarar mutane?”

“Me yasa kake son cikin aminci ga mutane?”

…shi ne abin da suka ci gaba da ce mini.

Ka taba ganin irin haka?

Bayan duk abubuwan da mukayi tare?

Tare da duk amana da girmamawa da muka samu a tsakaninmu?

…da tunanin samun nasara babba da muka raba tsakaninmu?

Yayi man matukar zafi da abokai na suka yimun haka kuma na kusa Hakan yasa naji zan sare akan wannan Sabon kasuwanci. 💔

Amma hakan bai hana ni yin wannan “business” din ba.

Wannan kin yarda Dani da sukayi sai ya zamana shine makamin Dana rike ya bani nasara domin na tabbatar masu da abin ba haka yake ba.

Kamar yadda na fada a baya, ba na son yin aiki a karkashin kowace gwamnati.

Domin gwamnati ma bata damu da mu ba.

Yanda ba su damu da rayukan mutane sama da tamanin da biyar (85+) da aka yi hasara a kan “kuskure” ranar 3 ga December 2023 a Kaduna.

Wanda aka jefa bama-bamai 2 a jere kan mutanen da basu ji ba basu gani ba…

Hakan ya yi sanadiyar mutuwar mata da yara ta hanyar bom din da aka jefa,kuma aka kirashi da “kuskure”?

Wannan yana cikin dalilan da ya sa naƙi yawancin ayyukan da zasu biyani 300k/kowane wata a matsayin Wanda ya kammala digiri.

Lokacin danayi bautar kasa, a matsayi na Dan marasa karfi Na yi sa’a na yi aiki a Majalisar Dokoki ta kasa kuma na yi mu’amala da Sanatoci da dama.

Na cuɗa da su kuma na san abin da suke ciki.

Basu damu da ni da kai da ke ba.

Abin da kawai suka damu shi ne yadda za a wawure ‘yan kudaden da ke shigowa cikin tattalin arziki su ci duniyar su da tsinke suda yaransu Baki daya.

Ko da ka yi sa’a ka samu aikin, to zaka zama bawa tsawon shekaru dayawa a wajen su kullum kana fama da matsalar karancin albashi ko rashin biya akan lokaci ga tsadar abinci😭

Kuma ko da ka shirya shiga cikin wannan wahalar…

…samun aikin ma batabbas.

Wannan yanuna cewa… Kana buƙatar nemo hanyar da zaka taimaki kanka da dangin ka.

Kana buƙatar neman sabon hanyan samun kudi.

Hanyar da ke kawo maka kuɗi BA tare da dogaro ga gwamnati ko wata ƙungiya mai zaman kanta ba.

A duniyar yau, digiri ba zai taimaka maka a nan kasar ba.

Abin da kake buƙata shine ƙwarewar samun kuɗi mai yawa waɗanda zaka iya amfani da su ka fara kasuwanci.

Ko da CNBC ya yarda da wannan…

Kuma abin da na yi kenan…

  • Don tabbatar da naysayers (wato “Yan baking ciki da “Yan gulma da masu cewa bazan iya ba) kuskuren su…
  • Don samun kudi ba tare da tallafin gwamnati ba…
  • Don inyi rayuwa yanda nake so

Kuma kaima za ka iya yin haka.

Ta hanyar Yin amfani da wannan “business” a matsayi na mafari ma’ana ina bako Wanda Bai iya ta ba sosai, na samu kusan 450k a cikin makonni 2 kacal.

Kuma a cikin kwanaki 41, na samu 1 million naira.

Adadin da ba zan taɓa samu ba idan na ɗauki aikin gwamnati na 300k/wata.

Kamar yadda kuke tsammani…

Hakan Ya Saka Na Zama Sananne A Cikin Kasuwancin

Har sai da nazama ɗaya daga cikin manyan intanet marketers daga Arewa ta amfani da wannan “business idea da mutane da dama suka nuna ba mai yiwuwa bane”.

To yanzu nasan kana so kasan ni wanene kuma me yasa nake rubuta maka wannan?

Barka dai,

Sunana Abdulkarim Isyaku.

Ni intanet marketer ne daga Arewa…

Da taimakon Allah, na yi sama da 20M(Miliyan Ishirin) a cikin watanni 24 kacal da “business idea” da nake gaya maka.

  • Kuma ina mamakin abin da abokaina da suka ƙi ni za su faɗi lokacin da suka gano cewa na samu wadannan kudade…


Ina yin aƙalla rabin miliyan na naira da wanan “business idea” kowane wata.

Na kuma ci gasar tafiya zuwa Ruwanda don kawai na kware da “business idea” din nnan.

Duk da cewa ni dan Arewa ne…

Na sami damar daukar hankalin wasu Manyan ’Yan Kasuwa a Nigeria da business idea din nnan.

Tare da Toyin Omotosho, hamshakin attajirin dan kasuwa kuma Shugaba na Babban Digital Platform a Afirka – wato >>>Expertnaire

“Wow, na yi rajista a cikin November 2021 kuma [watanni 5 bayan haka] na riga da na sama da 3M(Miliyan Uku). Alhaji nasan kana bukatar kasan yadda Hakan ya kasance nuna mana hanya. Ina tayaka murna kuma ina yi maku fatan samun nasara”

~~Toyin Omotosho

Tare da Ronald Inzimora, Godfather nna Direct Response Marketing a Nigerian.

Kamar yadda kake gani, wannan “business idea” ya canza rayuwata gaba ɗaya…

Wanan shine dalilin da ya sa nake son in raba shi tare da kai da kowa ma a yanzu haka.

Amma ba komai kenan ba…

Saboda sha’awar da nake da na taimaka wa mutanen da ke kusa da ni…

Na raba wannan “business idea” tare da kowanne mutumin Arewa (har zuwa 50%)…

Kuma suna ta yi min addu’a…

Wannan sune kadan daga cikin su domin ya nuna musu financial freedom da ba su taɓa tunanin zai yiwu ba.

Kuma kaima kaana iya yin maka haka

Misali:

Lawan ɗan kasuwan crypto ne wanda ke son ya gwada wani abu na daban.

Bai san yadda zaya farawa ba, bai da wata kwarewa kuma yana da shakku sosai lokacin da ya hadu da ni.

Don haka na bashin wanan “business idea” kuma ya fara aiki dashi.


Na yi matukar mamaki lokacin da ya dawo ya gaya mani cewa ya yi fiye da rabin miliyan a cikin makonni 2 kawai!

Ba mamaki ya kira shi “fantastic financial decision” da ya taba yi!

Amma ba shi kadai bane…

Abdulwahab ya kiran wannan “business idea” scam, kamar yadda abokaina na suka yi a da.

Yaayi hakane domin anyi scamming inshi a baya.

Se nace masa business in ba doole ba ne amma duk da haka, ya yanke shawarar gwada shi.

Kuma kafin in sani…

Yazo cikin DM dina yana yi mani addu’a kuma ya furta cewa ya samu riba sama da 3.5M.

Abin mamaki shi ne shi ma dalibin likitanci ne mai shagaltuwa sosoai…

Kuma akwai mutane da yawa da zan nuna muka daga baya a wannan shafin.

Yanzu mutanen nawa ka sani a Arewa ke yin Naira Miliyan 3.5 a matsayin dalibai?

A wannan lokacin inflation?

Dukda haka ba sai Abdulwahab ya damu da hauhawar farashin kayayyaki ba.

Zai iya samun komai cikin sauƙi…

Yanada financial freedom…

Kuma wannan shine kyawun wannan “business idea” din…

Kana zaune a dakin ka…

Kana danna waya…

Kuma ku sami kuɗi kowane wata wanda masu samun albashi za su wahala kaafin su saamu rabinsa a cikin shekara guda.

  • Baka da wani damuwa game da hanyar samun kudin …
  • Baa wani damuwa game da kula da kanka da dangin ka…
  • Baa wani damuwa game da farashin abinci kuma

Zaka na saamun komai da sauki.

Yanzu Za Ka Yarda Da Ni Cewa Wannan “Business Idea” din Abu Be Mai Kyau ne, ko A’a?

Hakane,

Abu mai kyau ne da zaya canza rayuwan mutanen dayawa a Arewa.

Kuma idan ka kasance kana mamakin menene wannan business idea din…

Wannan kasuwanci Ana kiranta da suna Affiliate Marketing.

Har abokanaina dasukamun daariya a baaya sun rungumi business in kuma yanzu suna chinye riban shi ba kadan bama…

Kaman Al-Amin…

Domin Masu bincike kan lissafin, yanar gizo-gizon wato Statistics akan intanet, sunche Affiliate marketing yana da daraja sama da Biliyan $17…

Abunda ya sa abokanaina suka dawo suka karbe rabonsu kenan.

To yanxu menene Affiliate markering kuma me yasa yake da daraja sosai?

Na farko, zan gaya maku abin da ba’ayi a affiliate marketing:

  • Ba tsarin ponzi ba ne/samun kudi da sauri
  • Ba shirin mika kai ba ne ma’na Saka kudi bayan away ashirin da hudu ya nunka kansa
  • Ba “kawo mutane 2 ka samun #100,000 bane.” (Referral contest).

To menene shi?

Ka tuna lokachinda kaje gurin Mai Suya a yankinka…

Ka siya suyan kuma ka ji daɗin shi.

Don haka ka gaya wa abokinka, sai shima ya je ya siya daga Mai Suya.

Abin da kuka yi shi ake kira affiliate marketing.

Na san ka saaba yin wannan, kawai baaka karɓar kuɗi yin haka ne daga mai suyan shi yasa baka San darajarsa ba.

Amma da “H.A.M.A.P”, zan nuna muka yadda zaaka ansa 100k zuwa 500k kowane wata da Affiliate Marketing.

A takaice…

Affiliate marketing shine talata product mai amfani…

Ga mutanen da suke buƙatar su kuma za su iya siyansu.

Yana iya zama digital product ko physical product.

Lokacin da suka sayi wannan product in, zaaka saamu wani ɓangaren kuɗi da ake kira commission

Wannan commission na iya zama 10%, 30% ko ma 50%…

Don haka, yawan mutanen da ka nuna ma wannan product mai amfani… yawan kuɗin da zaka samu.

Ka ga, na daɗe ina siyarda digital products online…

Digital products kamar ebooks, online courses, trainings and seminars…

Amma be kasance mai sauƙi a gare ni ba.

Na fuskanci kalubale sosai.

Bayan naayi kurakurai da yawa… naayi barnan kudi ina gwada dibaru daban-daban don ganin abin da ke aiki…

Dabarun da suka sa na lache kyaututtuka a taron kasa da akayi na kasuwancin internet…

Na yi tunani game da duk dabarun da na gwada waɗanda ba su yi aiki ba.

Na kalli abin da ke da kyau game da su, da abin da ba ya aiki.

Bugu da kari… tare da duk shekaru na gwaninta na siyar da digital product da samun commission don shi…

Na tattara dibaru da yawa da suka yi mini aiki akai-akai.

Daga nan sai na fara bincike da gwaji…

Abin da na gano ba wai kawai ya kawo min sakamako na hauka ba, amma ya taimaka wa yawancin ɗalibana suma.

Kamar Ainau…

Kuma Hadiza…

Kuma Ahmad…

Amma har yanzu akwai babbar matsala ta #1…

Tun da na fito daga Arewa, yawancin mutanen da ke koyon wannan sana’a suna Jin matukar wuya su fahimci Turanci…

Don haka, ya kasance nayi tunani kamar haka:

“English bai kamata ya zama shamaki ba idan ana maganar koyon wannan ” kasuwanci

Muna da mutane da yawa daga Najeriya waɗanda suka sami nasarar koyon wasu harsuna kamar Faransanci, Sinanci, Larabci…

…kawai zuwa makaranta a waje.

Kuma za su dawo Najeriya su yi kyau a ayyukansu.

Don haka na yanke shawarar yin wani abu game da shi…

Na tattara duk ingantattun dabarun da suka yi man aiki akai-akai kaina da na ɗalibai na…

Don siyar da waɗannan samfuran dijital cikin sauƙi.

Na tattara komai tare na tattara shi wuri guda.

Amma ban tsaya nan ba…

Don taimakawa yawancin mutanen Arewa gwargwadon yiwuwa…

Na fitar hanyata sauki don fassara kowane abu a cikin wannan kunshin…

…a cikin harshen da kowane ɗan ƙasar Arewa zai iya fahimta cikin sauƙi – Hausa.

Inda na Gabatar da…

Hausa Affiliate Marketing Accelerator Program.

“H.A.M.A.P”

Shirin Hausa Affiliate Marketing Accelerator Program shine kawai Ingantacciyar Horon Duniya Na Musamman Ga Mutanen Arewa…

Don Taimakawa Mutane Akan Tsammanin Sau Sun Tafi Sunyi Gwagwarmaya Zuwa Yin Aikin Albashi Wanda Karancin Kudin Shine #100k kowane wata.

An tsara wannan shirin na musamman don:

  • Dalibin karatun digiri (kamar yawancin mashawarta na)
  • Mutum mai aiki yana neman ƙarin tushen samun kudin shiga.
  • Wanda ya kammala karatun digiri ba tare da aiki ba (wannan shine mafi kyawun madadin ku a yanzu)
  • Dan kasuwan mai neman jari.
  • Mai tallan haɗin gwiwa wanda ke son yin ƙarin tallace-tallace da ƙarin kuɗi
  • Ko kuma kai duk wani mutumin Arewa da yake son ya fara yin wani abu domin dogaro da kansa.

Amma ya kamata ku san cewa…

Wannan BA kawai wani affiliate marketing kwas na hausa ba ne…

Amma kuma cikakken “sales da tallace-tallace horo” ga KOWANE online & offline business na en Arewa…

Don koyon ingantattun dabarun tallace-tallace waɗanda suka taimaka mini na tashi daga sifili zuwa 20MM a cikin watanni 24 (a matsayin riba kawai).

Wannan yana nufin… Idan kuna sayar da kayan ado, kaftan, jakunkuna, atampa, wayoyi, Caps,etc…

…ko kowane samfurin j ko na dijital Kona physical…

Wannan shirin zai taimaka muku samun ƙarin tallace-tallace fiye da kowane lokaci…

Abin zaya zamana cewa duniya tasan dashi domin kullum koina ko yaushe za’ana ganin kayanka…

Kuma manyan customers wadanda suna da kudin Siya sune zasu zo maka.

Haka kuma ya taimaki Muhammad….

Da Kuma Habibullah

Bugu da kari… Wannan Shine Zaku Samu a cikin Tsarin HAMAP:

Module 1. Mindset Mastery

Ka tuna abokaina na kuR da kut da suka ƙi ni sa’ad da na gabatar musu da tallan haɗin gwiwa?

To, na gano cewa Hakan ya faru ne saboda yanayin tunaninsu.

Gaskiya ita ce, mutane da yawa a cikin Arewa ana amfani da su don yin ponzi/samun arziƙi cikin sauri, kuma wannan ya shafi tunaninsu sosai.

Bai kamata hakan ya kasance ku ba.

Ba na son ka fada cikin irin wannan tunanin…

Don haka na sanya wannan kashi na farko na shirin.

A cikin wannan tsarin, zaka gano:

  • Yanayin tsarin tunanin da ya kamata ka sakawa kanka domin cimma nasara a wannan kasuwancin.
  • Muhimmin “mindset shift” wanda ke buƙatar faruwa a cikin kai kafin ku iya fara Affiliate marketing. Tsarin da zaka bi domin samun damar yin manyan kudade..
  • Nau’o’in tunani guda 2 da dalilin da yasa zakayi su domin samun nasara..
  • Tsarin da zaka sakawa kanka domin samun a kallah 500k ko wane wata.
  • Babban dalilin da ya sa aka bar mutanen arewa a baya a cikin sararin samaniya da kuma yadda za ku iya shawo kan shi

Kuma da yawa

Na raba wannan darasi a daya daga cikin al’ummata kuma Aisha tana daya daga ciki inda takecewa:

Module 2. Introduction to Affiliate marketing in HAUSA

Amma bai kamata ku ruɗe kamar su ba.

Wannan shine dalilin da ya sa na ɗauki lokaci na don zurfafa cikin ainihin ma’anar Affiliate marketing domin na kawo maku .

Kuma Yana Daya daga cikin dalilin da yasa na dauki lokaci domin ganin na fassara Affiliate Marketing i da harshen Hausa.

Da Abubuwan Daya kamata ka sani domin zama cikakken Affiliate Marketer.

…Da Kuma yadda zaka samu manyan kudade dashi.

Ba a Nan kadai na tsaya ba…

  • Nayi magana akan manyan bangarori na Affiliate Marketing ta yadda Dan koyo ma zaya iya fahimata.
  • Da ka’idojin da zaka bi domin cimma nasara Wanda Idan kabi su cikin 6 zaka zama kana samun karanci 600k a kowane wata.
  • Sanna Zan Nuna maki mabanbamtan Affiliate marketing company da muke dasu a Nigeria da wadanda ya kamata kayi register dasu domin samun kudade cikin lokaci.
  • Da kuma tsarin kowane company da yadda zaka dauki Affiliate product Wanda zaka samu babban commission dashi.
  • Yadda zaka bi komai mataki zuwa mataki har kakai babban matakin da zaka na samun manyan kudi duk wata.
  • Muna da Affiliate Marketers guda biyu 2 Wadanda suka jajirce suke samun kudade da Wadan da suka kasa jajircewa suke samun kudade kadan zan Nuna Maku yadda zaka zama jajirtaccen Affiliate marketer.
  • Da dai sauransu

Nasan wannan zaya temakawa yawancin mutanen Arewa wadan da zasu fara Affiliate marketing.

Module 3. Product Research

Wannan Bangare ne da yake magana akan irin products din daya kamata ka dauka.

Yana muhimmancin sanin Hakan domin kuwa zaya temaka wajen samun riba Mai tsoka.

Musamman ga wadanda Basu San wane product yafi dacewa su dauka ba…..

Koda sun samu nasarar daukar nasa to kuma Basu San yadda ya kamata suyi dashi ba.

Wannan kuwa Abu ne Mai sauki domin dalibai na kadai zasu iya nuna Maka yadda zakayi wannan cikin sauki.

Kuma idan har baka iya product research ba to bafa zaka samu kudi a wannan kasuwan in ba.

Wannan Dalilin Yasa Acikin Course Din HAMAP Zan Nuna Maku Yadda:

  • Yadda zaku dauki product Mai kyau (physical ko digital).
  • Bangaren product da suka fi bada kudi masu tarin yawa.
  • Shin Ya Kamata ka dauki product saboda zaya baka commission tsoka kuwa?Zaka Sha making irin amsar dazan bayar
  • Da dai sauransu

Module 4. Lead Magnet, Funnel Hacking and How To Build A High Converting Sales Funnel.

Yawacin Mutane Sukan Samu Kuskere A Karon Farko Wajen Nemo Customera A Kowane irin Kasuwanci Musamma Affiliate marketing.

Shine Dalilin Da Yasa Zaka Ga Mutum baya samun mudade sosai.

A matsayin ka nadan kasuwa Bai kamata ka roki customer ya sayi kayan ka ba wannan kukure ne.

Maimokon haka akwai dabarun da zakayi Wanda zayaji Idan har Bai sayi kayan ka bad to shine da babbar Hasara.

Taya zakayi haka?

Ta hanyar kirkirar wani Abu da muke kira lead magnet…..

Lead Magnet Wata dabarar kasuwanci be da ake amfani dashi wajen sanyawa customer sha’awar kayan ka har iya Jin bazaya iya rabuwa dakai ba sai sayi abin da kake siyarwa ba….

Funnel Shi Kuma hanyar da customer yabi wajen samun damar haduwa da kayan ka har ya sayi kayan cikin sauki…

Shi kuma Funnel hacking tsari ne da akeyin kutse cikin kasuwar don samun wasu sirrika nata…

Ma’ana kutse domin sanin yadda manyan Affiliate Marketers Keyi Suna Samun Manyan Kudade.…

Hakan zaya Sanya Idan kayi naka funnel din zaya Fi na kowa Kuma ya baka customers masu yawa cikin Dan kankanin lokaci…

Wannan Shine Babbar Dabarar Da Nayi lokacin Ina Dan koyo wadsa tasa na samu nasara cikin Dan kankanin lokaci Kuma zan nuna maku yadda zakuyi haka dallah dallah.

Kuma sai da na tabbatar da cewa funnel Dina Mai sauki ne kuma Yana bani kudade.

Kuma zan nuna maku:

  • Nau’ikan sales funnel Daban-daban
  • Ire iren Funnels da yadda zaya temake la a kowane irin kasuwanci.
  • Sinadaran da zakayi amfani dasu wajen hada funnels din da zaya janyo hankalin customers. ( Idan baka koyi wannan ba zaka rasa manyan kudade)….
  • Matakai hudu data kamata ka sani kafin kirkirar funnel…
  • Babbar hanyar yin kutse a cikin funnel din mutane ta yadda kauma zama Super Affiliate Marketer…
  • Da dai sauransu

Module 5. Traffic Generation /Audience Building

Muna da kalar customers kala uku a kasuwanci…

Cold, Warm and Hot traffic.

Kowa Yasan Wannan.

A kowanw kasuwanci yafi wahala idan akazo fannin samo customers da zasu sayi kayan ka shi ake kira lead generation …

Kuma zasu zoo Maka Amma baka San wane ne na gaske ba…

Wane ne zaya saya nan take…

Kuma wanne ya kamata ka nunawa products tashin farko..

Anan bangaren na dauki lokaci Mai tsawo wajen yin jawabi yadda kowa zaya fahimta cikin sauki:

  • Organic traffic, Hanyar samun customers a FREE
  • Paid traffic, wannan yafi kawo customers zaka iya Sami customers fiye da dubu amma Kuma sai ana biyan kudi domin samun su Amma Kuma ana samu riba sosai zaka iya kashe 10k ka samu ribar 50k.
  • Influencer marketing, wannan hanya ce da ake samun mutane masu Tarin followers a social media a ka basu tallah suyi maka.
  • Hanyar da zaka bi wajen samun Influencer cikin sauki.
  • Yadda zaka hadu da manya influencers su tallata maka product naka.
  • Wannan hanya ce ta samun dubbunan customers cikin sauki a kowace…
  • Platform din da zaka samu influencera da suka fi dacewa kayi aiki dasu.
  • Da dai sauransu…

Module 6. Sales CONVERSATION

Shin ka taba Jin wannan kuwa?

Huh! Wannan shine inda asalin kudin yake.

Kuma bazaka taba samun sa wajen kowa ba domin nine wanda ya zo dashi.

Tabbas kasan yadda zaka kama zuciyar customers..

Kuma sun nuna suna sha’awar kayan ka har sun samu damar haduwa dakai..

Tambayar anan shine…

Wace hanya kabi wajen fara magana da customer naka?

Baka da tabbacin maganar ka ta farko dasu zata Sanya su sayi kayan ka ko Kuma su sauya shawara..

Wannan kadai Yana iya sanyawa kayi ya rasa customers kullum..

Kamar yadda nace BABU inda zaka samu wannan dabarun sai acikin wannan training din…

Wannan dalilin ya Sanya kamata ka koyi:

  • Kalma bayan kalma irin tambayar Daya kamata ka yiwa customera a farko wadda zata sanya Nan take ya yanke hukunce siyen kayan ka hakan yana faruwa ne kadai ta hanyar tambaya abin kamara da daure kai ko Amma an gwada yayi aiki wani da dalibai na da yawa.
  • Yadda zaka Saka customer da yace maka baya bukatar kayan ka ya dawo yace maka ya na bukata Kuma cikin sauri don baya so ya rasa wannan damar.
  • Irin maganar Da ya kamata ka kiyaye yayin tattaunawa da customer naka….
  • Da dai sauransu.

Module 7. Building A High Converting Landing Page

High converting landing pages Yana taimakawa wajen Sanya customer Siyan Abu nan take.

Domin ta hanyar yin amfani dashi ne kadai zaka samu mutanen da sun shirya siyen kayan ka Kai tsaye Babu Bata lokaci…

Dan Saurara kadan kaji.

A wannan bangaren zaka San:

  • Ya Ake amfani da landing page
  • Abubuwan da zaka Saka a landing page. Naka
  • Abubuwan da zaka nema domin hada landing page
  • Abubuwan da zaka Saka a landing page da zasu kawo Maka customers masu kyau.
  • Da dai sauransu

Module 8. Whatsapp Marketing Hack

Yadda zaka sauya WhatsApp zuwa na kasuwanci…

Ni da kaina nayi amfani da tsarin Kuma na samu sama da 4M.

It may sound too good to be true now, but I’ve shared my secret with some of my students…

Kamar Muhammad…

Anan bangaren zaka koyi:

  • Hanya mafi sauki tayun amfani da WhatsApp.
  • Yadda zaka Maida status naka dandalin kasuwanci.
  • Wane WhatsApp yafi dacewa kayi amfani dashi Business, Messenger da Gb WhatsApp.
  • Dabarun kasuwanci da WhatsApp.
  • Da dai sauransu

Module 9. Content Creation

Kuma zaka koyi abubuwwa kamar haka:

  • Amfani da Chatgpt Robot don rubuga content masu da turanci da Kuma Hausa ya yadda ba sai kayi tunanin me zakayi ba da kanka.
  • Kalar content din da zaka Saka a platforms like WhatsApp, Facebook, twitter, etc
  • Da dai sauransu

Module 10. Whatsapp Automation

Ya kake maidawa mutane sama da dubu Sako ta WhatsApp naka? Idan contact sama day 1000 suka shiga WhatsApp baka Rana Daya ya zakayi dasu?

Simple.

Ta hanyar amfani automation tools!

Wadanda zasu temaka wajen saving contacts automatically…

Kuma kayi replying message Koda kana Offline.

Module 11. Tiktok Marketing

Shin kasan cewa TikTok babbar manhaja ce ya kasuwanci.

Kuma zaka iya kasuwanci ba tare da kayi rawa ko kayi magana ba.

Anan zaka koyi:

  • Yadda zaka Maida TikTok na kasuwanci.
  • Irin posting din da zaka yi Koda yaushe da lokacin da ya dace kayi.
  • Yadda videon ka zaya je viral.
  • Da dai sauransu.

Module 12. Perfect Way To Organize Whatsapp Group Training That Converts.

Yadda zakayi tallah ta hanyar WhatsApp group…

Amma kana bukatar kasan:

  • Hanyar da akebi wajen yin WhatsApp class
  • Yadda zaka saka mutane da yawa a group naka.
  • Da dai sauransu.

A loakcin da Ka Gama wannan course din Babu abinda zaya Hana ka samun kudi:

Sai sai ko idan baka son kudin…..

Darajar wannan training yakai 50,000k.

Amma bazaka biya wani abu makamancin haka ba domin yin register da H.A.M.A.P…

Wannan bashi bane karshe…

Duke da abinda ke ciki yafi karfin #50,000…

Naga cewa akwai bukatar na Kara Wani Abu cikin ilimin da Allah Ya bani…

Wannan yasa zana Baku bonuses for FREE.

Kuma masu matukara amfani …

A takaice bonuses din kadai zasu iya baka #1 Million monthly.…

Amma zan baku shi absolutely for free!

Akwia bonuses guda uku kamar haka:

Amazing Bonus One: Make 1 Million Monthly Using Done-For-You Webinar Script.

Here, I talked about:

  • What is a webinar
  • How to create webinar script from scratch
  • What you need to do about webinars
  • How and where to create an account for hosting webinars hosting we
  • How other successful affiliates are using webinar to take in crazy sales

This bonus alone is worth #1,000,000

Because with all that I’ll be sharing with you, you’ll need to do just one webinar to make that kind of money.

But you’ll be getting it for FREE when you get H.A.M.A.P today.

More…

Amazing Bonus Two: How To Sell Any Physical Or Digital Product Online In Arewa.

Ka tuna nace ba wai iya Affiliate marketing bane kawai?

Akwai bangare na masu kasuwanci zallah yadda zasuyi branding kasueancin su…

Kamar masu Saida Sarka, Hula, Shadda, Kaftan, Cakes, Kitchen Utensils, Atamapa etc

Wannan bangaren nasu ne.

Saboda akwak mutane da yawa masu itin kasuwar ka idan kana so naka yafi sai ka zamo Mai hikima da wayo…

Ya zakayi hakan?

Zaka San Hakan a wannan bangaren.

Amma na shirya wannan musamman don “Yan Arewa ne kadai…

Domin iya wannan “Yan kasuwa na biyana 200k na masu shi Amma zan nuna maku yadda zaku yi da kan Ku for free.

A karshe…

Amazing Bonus Three:

A Support Community

Shin zaka so kasan Wani abu ?

Idan ya kasance kana da tambaya inda ya shige Maka duhu…

Ko Kasa gane komai ma…

Akwai kwararrru a cikin group namu…

Wanda zasu temaka Maka wajen yin komai insha Allahu..

Domin bamu so a bar kowa a baya.

Wannan community nawa tunda na kirkiresa Ina karbar 10k kafin na Saka mutum Amma zan Sanya ka a ciki for Free.

Nayi Haka be saboda Ina so Kai ma samu kudin kan lolaci.

Taya zakayi Register da H.A.M.A.P?

Amma kafin nan…

Kamar Yadda kuka sani Suna na Abdulkarim Isyaku?

Dan Asalin Arewacin Nigeria Daga Johar Katsina…

Nasan irin halin da tattalin arzikin kasa take ciki…

Man fetur #700 per liter, farashin dollar #1,200, kayan abinci sun gagari talaka, komi sai Kara hauhawa yake.

Nasan Kunci Da Yanayin da Kasa Take Ciki.

Wanda shine daya daga cikin dalilan da yasa na kirkiro muku HAMAP.

Na tattara duk ilimin Dana Sami na tsawon wata 24 months…

Wanda zan iya karbar 100,000 domin koyar dashi.

Kuma Duk da Haka …

Zaka iya samun 100k kamar yadda dalibai ne ke samu Kalli Sir Jigo anan:

Amma kamar yadda nace nasan yanayin da kasa take ciki…

Da Kuma halin da aka jefa yan Arewa na yunwa da talaci da rashin tsaro…

Wannan ya saka a saukaka sosai akan haka…

Domin ko dubu hamsin ba zaka biya ba.…

Kuma nasan yadda aikin gwamnati da zaya biyaka 100k – 500k monthly yake wahala…

Na Saka ma H.A.M.A.P pricet #15,000 kacal! Na iya wannan lokacin

Kuma zaka iya ninka kudin ka 5x, 10x, 20. A kowane

Kuma kana GABA samun na karuwa

Cikin wata 3…

Zaka iya yin N150,000 a affiliate commission naka…

Kaga kena ,

Yakai 1000% (10x) na N15,000 da kayi register.

Idan kana samun N150,000 a wata,

Ban tunanin halin kasar Nan zaya dameka sosai…

Wannan Kuma hanya CE Mai kyau ta samun kudade…

Koda bakayi Affiliate marketing ba ilimin da zaka samu zaya temaka Maka wajen kasuwancin ka na zahiri.

Ga Abubuwan Da Zaka Samu A Dunkule Waje Daya:

  • MODULE 1: MINDSET MASTERY.
  • MODULE 2: INTRODUCTION TO AFFILIATE MARKETING IN HAUSA. (Ultimate guide and basics to affiliate marketing like you have never seen before)
  • MODULE 3:HOW TO CONDUCT PRODUCT RESEARCH. (The right way).. So you don’t waste time and money promoting a dead product or selling to a dead market!!
  • MODULE 4: LEAD MAGNET, FUNNEL HACKING AND HOW TO BUILD A HIGH CONVERTING SALES FUNNEL.
  • MODULE 5: TRAFFIC GENERATION/AUDIENCE BUILDING.
  • MODULE 6: SALES CONVERSATION (You’ll NEVER find this in any training out there)
  • MODULE 7: BUILDING HIGH CONVERTING LANDING PAGES.
  • MODULE 8: WHATSAPP MARKETING HACK.
  • MODULE 9: CONTENT CREATION. The lazy man’s way of using ChatGPT to create content in English and translate it to hausa.
  • MODULE 10: WHATSAPP AUTOMATION.
  • MODULE 11: TIK-TOK MARKETING.
  • MODULE 12: PERFECT WAY TO ORGANIZE WHATSAPP GROUP TRAINING THAT CONVERTS.
  • BONUS 1: MAKE #1 MILLION MONTHLY USING DONE-FOR-YOU WEBINAR SCRIPTS.
  • BONUS 2: HOW TO SELL ANY PHYSICAL OR DIGITAL PRODUCT ONLINE IN AREWA. (Worth #20,000)
  • BONUS 3: A SUPPORT COMMUNITY (Worth #10,000)

Duk akan #15,000 kacal.

Sannan baka da hasara…

Domin zaka samu kudin bayan kwana sittin 60 farawa kuma kayi komak baka samu ko sisi ba!

Kaga,

Nasan wannan shine karon farko da ka fara jin irin wannan…

Domin nasan cewa yau indai zakayi amfani da abin da na nuna maka ta zakayi nasara kamar yadda nida dalibai na muke samu.

Kamar Idris…

Da Kuma Lawal…

Da Kuma Abdulwahab…

You may still hesitate to pay and that’s fine.

Shi yasa na kawo tsarin biyan ka kudin cikin kwana sittin idan har baka samu kudi ba.

Ga yadda abin zaya kasance:

Idan yau kayi register da HAMAP…

Bayan duk bonuses din Dana baka…

Kuma ka duba training naka kuma ka fara aiki da abinda na nuna maka…

Amma baka fara samun kudade da nace zaka samu ba…

Ma’ana baka fara samun a kallah 50k – 100k ko wane wata.

Ka same ni…

Ka Nuna man abinda kayi gaba Daya kuma baka samu sakamakon ba.

Zan Maida maka kudin ka nan take.

Yanzu fa kana Jin cewa zaka rasa wannan damar?

Kana so ka sauya rayuwar ka kamar ni?

Ka gani…

Idan kana jin cewa wannan abin ba zaya temakeka ba…

Lapiya kaje ka cigaba da kallon shirin Arewa 24 kana Bata lokacin da Kona datar ka…

…Zakayi ta Fama da Matar Ka Wajen Tambayar “kudin chefane”….

….Zakuyi ta Rabuwa da “yan Mata akan kudi kwalin digirin ka bazaya temake ka ba…

…..Sai la fitar da wani Abu kafin ka samu Wani Abu Koda a Online ne…

Ko kuma kayi amfani da wannan damar a yanzu!

Damar da zata baka 100-500k ko wane wata koda kana aikin gwamnati ko kasywanci ko ke uwar gida…

Kana dama damar samun #100k to #500k ba tare da jiran gwamnati ba.

Ba sai ka jira wani ya baka jari ba domin kasuwanci…

Zaka biya bukatun ka dana danginka Dana iyalinka…

Zaka zama daya daga cikin student nawa na H.A.M.A.P …

Koda wasu sunce bazaka iya ba ka nuna masu zaka iya kamar yadda nayi…

Sannan kuma…

Kana samun manyan kudade…

…Zakayi rayuwarka ba tare da fargabar kudade ba…

Idan wannan zaya temake ka?

Ka danna akwatin Dake kasa.

You’ll be directed to a secure payment page where you will make your ONE TIME payment of #15,000

Once you’ve done with that…

You will immediately receive an email with the link to H.A.M.A.P and all the other bonuses.

That’s it.

See you in the training.

Abdulkarim Isyaku.