Yadda zaka samarwa kanka aiki ta hanyar Amfani da Social media management sannan ka mayar dashi hanyar samun a kalla

100k-200k Monthly. The long awaited time is here

SMAP is here for you domin koyar da ku Social Media Management

Social media management accelerator program (smap)

Wannan Course anyi shi ne cikin Harshen Hausa domin mutanen mu ne ‘yan Arewa.

 

Dalili kuwa shine a shekarun baya da suka wuce na horar da masu businesses a kalla 1000 a kan hanyoyin da zasu inganta kasuwancin su ta amfani da kafafan sada zumunta.

 

Abinda na fahimta shine mutanen mu sunfi so a koya musu abu cikin harshen da suka fi fahimta, sannan kuma mafi yawancin su basu da jarin da ta wuce N100K

Wannan course din ba don kowa akayi shi ba…

 

Idan kasan baka da lokacin da zaka ware ka koyi wannan harkan ko kuma kana daya daga cikin wadannan mutanen kamar haka:

  • Malalaci wanda baya son aikin komai
  • Masu son cima zaune
  • Wadanda basu da hakuri

Waye Ni? Kasimu Ahmad (qasimzauro)

Kasimu Ahmad Is my Name, from Kebbi State, Nigeria,
I am a Digital marketer, Certified Social Media Manager and Affiliate Marketer.

I started this whole journey in 2021 while i was serving as a National youth Copper in Abuja, I was so scared that after my service da ba zan zama relevant again ba because as of then i don’t have any skills da zan baiwa kaina gurantee na samun wani income wanda zaiyi sustaining dina to continue leaving in big boys city.

So decided to take a bold step in my last two months to Joined a Bootcamp of Social Media management, Inda na koyi basic skills on how to manage People social media accounts and be getting paid monthly..

Hakan tafiya ta fara har muka tara ilimi na shaidar zaman kwararen A fannin Kasuwacin yanar gizo da kuma wasu part na Affilliate marketing

Wanda za ya bani kwarin guiwa da yasa nazo muku da wannan course na SMAP kenan

Testimonials dinda nake Samu daga student dina tunda lokacin da muka fara 👇👇

Testimonials daga Social Media Marketing and Consultation

Testimonials daga Social Media Marketing and Consultation

Testimonials daga SMAP COURSE

SMAP course ne da akayi creating dinshi da HAUSA, abubuwan da zaku koya a course din nan sun hada da;

abubuwan da suke cikin smap

Module 1: ✅
Gyaran mindset Dinka (Bazaka taba ci gaba a online space ba in har baka gyara mindset Dinka ba)
Gabatarwa akan Social Media marketing
Yadda Zakuyi Amfani da kafafen Social Media wurin Inganta kasuwanci sanan da Managing din Social Media Handles na Client dinku

Module 2 : ✅
Yadda zaku mayarda Followers dinku so dawo Customers
Abubuwan da Zasu janwo Hankalin Customer ( Client attraction Guide)
Yanda zakuyi Sponsored advert
Yanda zaku advert na Infleuncers

Wato if you’re a business owner wannan module din zai canja Muku business life dinku insha Allah,

Module 3: ✅
Samun Ingantatun customers a Instagram
Yanda zaku rubuta bio da zai kawo muku customers
Zabar kalar page din ku
Bayani akan instagram story da highlights

Module 4: ✅
Inda zaka tallata brand Dinku
Content din da Zaku rinqa sharing for kowane social media.

Module 5: ✅
Graphic design
Gabatarwa akan graphic design
Yanda Zaku creating logo
Yanda Zakuyi flyer
Yanda Zaku cire background din hoto
Yanda Zakuyi instagram posts

Module 6: ✅
Yanda Zaku Hadu da First Client Naku

Bonuses:
ACCESS TO “MY PERSONAL MENTORSHIP GROUP ” (WORTH 20,000)✅
ACCESS TO “MY SMAP COMMUNITY ” (WORTH 7,000)✅
Access To CANVA PRO UNLIMITED (WORTH 5,000)✅
Access to a Whatsapp group (in kana facing Wani difficulty zaka yi tambaya a Saka a hanya)✅

Duk wannan Value ba wai 100K zaka biya domin koya ba

Ba Kuma 50k ba , Ba 20K ba duka

Zaka Biya 10K yanxun nan Kafin zuwa wani lokaci kadan inda zamu kara kudin izuwa 30k

Frequently asked questions!

SMAP (HAUSA VERSION)

Course ne da aka yishi da Hausa domin koyarda ku Yanda Zaku samu 100k-200k duk wata da Wayarku😱

Menene SMAP kuma Me zaki koya a cikin wannan course din

SMAP is an Abbreviation of Social Media Management accelerator Program

SMAP course ne da akayi creating dinshi da HAUSA, abubuwan da zaku koya a course din nan sun hada da;