Ina Gabatar Muku Da Kyakkyawar Hanyar Samun Kudin Kashewa Da Wayar Hannun Ku Cikin Sauki
Anyi Bayani Daki-Daki Yadda Zaku Fara Ku Zama
Wannan course din ba don kowa akayi shi ba…
Idan kasan baka da lokacin da zaka ware ka koyi wannan harkan ko kuma kana daya daga cikin wadannan mutanen kamar haka:
AREWA GRAPHIC DESIGN COURSE (AGC)
Hanya ce mafi sauƙi da zaku daina asarar datar ku kuma ku mori wayar hannunku ta hanyar samun kuɗi 30-50k duk wata da ita ta hanyar Digital marketing Graphic design. course ne zaku koyi Graphic design complete course wanda kuɗin koya Graphic design ɗin ciki 15k ne amma na sa masa kudi kalilan saboda na taimaka muku ku koyi sana’a wacce zaku dogara da kanku.
Sannan wannan course ɗin anyi shi ne cikin harshen Hausa 100% domin a taimaka wa ƴan uwa na ƴan Arewa suma su amfana kuma su fara samun kuɗi a Internet.
Ga kaɗan daga cikin abubuwan da zaku koya a cikin AREWA GRAPHIC DESIGN (AGC):
WAYE NI! (Saifullahi Digital)
Sunana Saifullahi Usman amma anfi sanina da Saifullah Digital Na kasan ce dalibi ne ni mai neman yan canji sakamakon yawan bukatuna saina hadu da wani Kwarare Akan Harkar Internet Kuma alhamdullillah yanzu nakan samu 200k zuwa 500k a duk sati da Wayata …
Testimonials
Sannan akwai bonuses da dama ga wanda sukayi register a yanzu koda an ƙara kuɗin course bazaku kara biyan wani abu ba sannan kuma duk sanda mukayi upgrading course ɗinmu wato muka ƙara wasu abubuwan a ciki zaku sameshi for free.
Idan Aka hada Farashin abubuwan da suke cikin wannan course din zasu kai akalla #100k,
amma saboda kowa ya amfana aka saka kudi kalilan
IMPORTANT: Earnings And Legal Disclaimers
Disclaimer: We don’t believe in getting rich- quick Programs, We believe in dedication, commitment, and hard work to your business.
And that’s what our programs are designed to help you do. It takes your effort to succeed in every business. The Sales figures stated in our training are my personal sales figures and those of my students.
They are NOT typical as it’ll depend on the level of work you put in, hence we do not guarantee any monetary gain.