“A Halin Da Nigeria Take Ciki An Samu Mutane Suna Cutar Damu. Wanda Nima Na Fada Wannan Kaddarar, Yadda Wani Ya Cuce Ni Ya Kwashe Min Duka Kudade Na”
“Sai Nayi Nasara Na Samu Wannan Kasuwancin Wanda Na Fara Koyawa Mutane”
“Kalli Wannan Video Domin Fahimta Sosai”
To Kamar Yadda Kowa Ya Sani Duk Abinda Ka Zama A Rayuwa Da Ba A Haka Kake Ba Sannan Kuma Nasara Ta Na Zuwa Ne Ga Wayanda Suka Neme Ta, To Ni Ma Alhamdulillah Na Nemi Nasara Sannan Allah Ya Bani.
Abinda na fahimta shine mutanen mu sunfi so a koya musu abu cikin harshen da suka fi fahimta, sannan kuma mafi yawancin su basu da jarin da ta wuce N100K.
Wannan Dalili Yasa Bayan Na Kware Na Zama Babba, Kuma Na Samu Kudi Sama Da 5million a Wannan Kasuwanci Naga Ya Dace Nima Na Koyawa Mutanen Mu Yan Arewa Domin Suma Su Amfana Kuma Ba Tare Da Sun Kashe Makuden Kudade Ba Kamar Yadda Na Kashe Domin Na Koya.
Wannan course anyi shi ne cikin Harshen Hausa don na mutanen mu ne ‘yan Arewa.
Dalili kuwa shine a shekarun baya da suka wuce na horar da mutane businesses a kalla 2000 a kan hanyoyin da zasu inganta kasuwancin su ta amfani da kafafan sada zumunta.
Course ne da zai koya MUKU: Affiliate Marketing, Forex Trading da Amazon KDP Mastery da Harshen Hausa.
Wanda akalla ku samu 30k-70k duk sati.
PMB ya kunshi komai na Ilimi, domin na koyi Affiliate Marketing business sama da shekaru BIYAR (5)
Cikin (PMB) Course akwae videos daya koyar da Affiliate Marketing, Forex trading da Amazon KDP waje DAYA.
PROFIT MARGIN BLUEPRINT (PMB) ta koyar dani cikin kwana GOMA (10) abun da ban sani ba da yawa akan Affiliate Marketing, Forex Trading da Amazon KDP a shekaru 3.
Ku Mallaki (PMB) Domin gujewa yin Abu kuskure da darasi masu kayatarwa daki-daki
Mallakar (PMB) kadae ya Isa ta koyar da Kai komai cikin Affiliate Marketing, Forex trading da Amazon KDP, da haka xaka fara Morar wayar ka ta hannu tana kawo Maka kudi cikin sauki.
Duk Wanda ya mallaki PROFIT MARGIN BLUEPRINT (PMB) Course ya dauki hanyar da xai ilmantu da wani ilmin da zata sauya Masa rayuwa, domin da yawan MUTANE sun jima wayar su na basu kudi.
PROFIT MARGIN BLUEPRINT (PMB) course ne da zai koya maka yadda zaka fara Affiliate Marketing, Forex Trading da kuma Amazon KDP koda baka san yadda abun yake ba, koda baka da ilimi akan hidimar.
PROFIT MARGIN BLUEPRINT (PMB) anyi shine na musamman saboda yan Arewa, ganin yadda aka barmu a baya a bisa harkokin zamani, kullun ana cutar da mutanen mu ana guduwa musu da kudi, a saka suyi investing a wancan platform din, sai su gudu, shyasa muka kawo muku wannan Business da ita halal ne kuma babu wandaa zai gudu muku da kudin ku.
Idan de kuka maida hankali an kukayi abinda ya kamata to muna mai tabbatar muku wata rana zaku tuno da wannan ranar kuyi dariya ko Gode wa Ubangiji da kuma ni dana nuna muku wannan harkar
Wannan abubuwan ana yinsu a ko ina a koda yaushe:
Ba Ka/ki bukatan zuwa kasuwa ko neman shagon, domin zama, kuna gida zaku iya samun kudi sama da 50k a sati.
Ba ka/Ki bukatan computer ko wayoyi masu TSADA
Ba ka/ki bukatar Kudi mai yawa
Ba Ka/ki bukatan wani certificate ko wata Shaidar kammala karatu
Ba ki/ka bukatar tunani mai zurfi domin sanin abubuwan da zaku koya
Waye Ni? Kuma Miyasa Zaku Saurare Ni?
Sunana Shamsuddin Shehu Chiroma Wanda akafi sani da Dan-Chiroma.
Ni Digital Marketer ne Kuma 7-figure Affiliate, Author, Freelancer Kuma Graphic Designer.
Ni mutumin Bauchi ne,
Nayi karatu matsayin degree a fannin lafiya Wanda a halin yanxu Ina Housemanship program a Teaching Hospital (Is a one year program in which newly qualified medical doctors are attached to a hospital and undergo training in different core departments). Wanda Ake rainon mu da xama kwararru na shekara guda da aiyuka daban daban cikin Asibity, domin kulawa da marasa Lafiya.
“This offer will expire in 10 days. NOTE: The price will increase to ₦50,000 after this period.”
Na fara wannan kasuwanci shekaru 5 baya Wanda a lokacin Ina Aji biyu a JAMI’A, na samu nasarori da yawa da AFFILIATE MARKETING, Wanda a ciki Ina da gida, Kuma nayi gidan Haya a ATBU Gubi CAMPUS, bani da Aure saboda sha’anin karatu, Amma Keke Napep nawa 3, Machine 1 da Kuma Galaxy Sharon guda 1 da Ake nema min kudi dasu, Ina da Pharmacy, Kuma bani da abin Hawa dan uxuri na, to me yasa xanyi abun Hawa bayan bani xuwa ko Ina daga wajen aiki sae daki da sallah, Waya ta shine abokina da nake amfani da ita nake samun kudi.
Na koyar da dalibai sama da 1000+ Wanda sunyi nasara da yawa daga cikin su, ya canxa ma wasu rayuwa.
Duk menene silar haka?
Wannan nasara sunxo min ne saboda kokari da Jajircewa, Hakuri, Mai da Hankali, addu’oi da nake samu daga wajen Dalibai na da Taimako da nake bayarwa wajen ganin wasu sun amfana da wannan ilimi dana KOYA da Affiliate Marketing.
Kowa daga cikin ku xae iya matukar xaeyi chatting, xae sayi Data, Kuma xaeyi Hakuri da kadan har ya Kai matakin girma, sannan duk Wanda kaga yayi nasara a kasuwa sai daya jajirce, yayi hakuri Kuma yasa Jari.
To a wannan kasuwa Jari ce da xaka saka kalilan domin ganin ka xamo dalibi na, da xan koyar da Kai hanyoyi masu yawa kana amfani dasu kana samun kudi cikin karamin lokaci a duk lokaci daka kunna Data na wayar ka.
Wannan sune abubuwan da suke cikin Affiliate Marketing Implementation Program (AMIP)
AFFILIATE MARKETING
FOREX TRADING
AMAZON KDP
BONUSES/BENEFITS:
1. GIRKE-GIRKE ( PMB Kitchen )
2. Free Signals
3. Certificate
4. Mentorship Group
5. Support Group
Zaka Biya 15K yanxun nan Kafin zuwa wani lokaci kadan inda zamu kara kudin izuwa 30k
Wannan damar zata kare nan da kwana goma (10). SANARWA: Kudi yin register zai karu zuwa 50,000 bayan kwanakin sun kare.
IMPORTANT: Earnings And Legal Disclaimers
Disclaimer: We don’t believe in getting rich- quick Programs, We believe in dedication, commitment, and hard work to your business. And that’s what our programs are designed to help you do. It takes your effort to succeed in every business. The Sales figures stated in our training are my personal sales figures and those of my students. They are NOT typical as it’ll depend on the level of work you put in, hence we do not guarantee any monetary gain.