Ji abunda dalibata zata ce 👇
Ba ki/ka bukatar tunani mai zurfi domin sanin abubuwan da zaku koyawa
Mutane dayawa Yan Arewa na son samun damar nan na amfani da wayoyinsu domin samun kudi, amma Basu San yadda zasu fara ba. ko kuwa ace koyan wani sana’a ta online
Wanda hakan zai magance musu matsalolinsu na yau da kullum, musamman wadanda suka shafi harkan kudi.
To saidai da yawan mu bamu San Kashe Kudi dan koyan ilimin dan aiki dashi domin amfanin Kan mu. Sai dai sun fison suji maganar kudi dazasu zuba ayau gobe ta Zama miliyan a kwasa abasu Wanda Ake Kira da SPONZI SCHEME (Sha Yanzun, Maganin Yanzun)
Wanda dayawa mutane sunyi tunanin shine ONLINE BUSSINESS suke fadawa hannun bata gari akarshe su tabka muguwar asara domin yawanci ana tserewa ko guduwa da kudaden nasu.
Hakan Ba Shine ONLINE BUSSINESS NA DIGITAL SKILLS BA…
Nice taku ASIYA SHUAIB
DIGITAL MARKERTER/ONLINE COACH (Wacce akafi sani da COACH ASIYA KO DIGIGIRLS AND MEDIA)
A baya can Na jarraba Kasuwanci kala kala, (dayawa) kuma na fuskanci kalubale daban-daban, Dan tallafa wa kaina, yan’uwan na da Al’umma baki daya duk da hakan ba’adace ba, Amma ban Karaya ba nacigaba da fafutuka da Neman na kaina Hadi da koyan darusa aduk wani abu da natabayi banyi nasara ba. Wato na kan daukeshi amatseyin kaddara da kuma (Lesson)
Na fara koyan harkan DIGITAL SKILLS na tsawon shekara 2 a wani Cafe AREWA STUDIO
Ganin yadda nasha kalubale wajan koyan harkan DIGITAL SKILLS amatsayina na mace, Dan mutanen arewan mu da yawa sundauka cewa aikin Digital Skills iya Maza ne, hakan Yasa na fara tunanin hanyar da zan bi in wayarwa da mata kai akan harkan Digital Skills kuma alhamdulillahi da yawa sunfahimci cewa ba iya maza kadai zasuyi wannan harkan ba har da mata kamarni da ke
Ganin yadda nasha kalubale wajan koyan harkan DIGITAL SKILLS amatsayina na mace, Dan mutanen arewan mu da yawa sundauka cewa aikin Digital Skills iya Maza ne, hakan Yasa na fara tunanin hanyar da zan bi in wayarwa da mata kai akan harkan Digital Skills kuma alhamdulillahi da yawa sunfahimci cewa ba iya maza kadai zasuyi wannan harkan ba har da mata kamarni da ke
Na kuma hadu da kungiya na Mata da ke son ganin cigaban mata acikin harkan nan na digital skills da ake kira da MUSLIMAAT IN TECH
Da kuma mata masu Neman na Kansu da son ganin cigaban Yan uwa mata akan sana’oi online dab bunkasa kasuwancin su da ake kira da WOMEN ENTREPRENEURS NIGERIAN
kuma nafara samun kudina ta wannan hanyan Digital Skills dana koya daban-daban da bazan iya kiyastawa ba.
KALLI SHAIDAR HAKAN
GABATAR DA
Everything you need to succeed online in one place
Kowane dabara a cikin wannan kwas yana da sauƙin fahimta da aiwatarwa. Don taimaka muku sanin ko wannan hanya ce da ta dace a gare ku…
SAURARI WANNAN KAFIN KI/KA CI GABA 👇
KALLI ABUBUWAN DA NA TANADAR MUKU A CIKIN WANNAN KWAS DIN:
(Darajan Shi N5000)
(Darajan Shi N10,000)
(Darajan Shi N15,000)
✓ MENTORSHIP AND GUIDE
(Darajan Shi N30,000)
SHAWARA ya rage gareku yanzun, dan kasan cewa cikin wannan gida me ALBARKA dazaku hadu da ni da sauran mutane masu kishin kansu ta yadda kuma zaku zama jagorori ga yan,’uwanku da al’umma ku ta hanyar siyan wannan course.
KO
Zaku iya kara bada uzuri wanda bazai taimaka game da samun cigaban Ku ba, wajan bari wannan sashen batare kun yi REGISTRATION BA, Dan idan kuka bar nan,watakila duk sanda kuka shirya siyan course dinnan bazaku ganshi awannan farashin ba kuma.
SHIN HARYANXUN KUNA KOKONTO, KU NUTSU KU JI abunda DALIBAI ke fadi
MU JE ZUWA! SAURARA
JI DAGA BAKIN DALIBAINA👇
AKARSHE INA ME MARA BA DA ZUWANKU WANNAN KWAS DIN,SAI MUN HADU.