GA DAMAR KOYAN SANA'OI ONLINE SKILLS MAFI SAUKI


SHIN KO KUSAN AKWAI HANYOYI DA DAMA DAZAKU IYA SAMUN KUDI DA WAYOYINKU NA HANNU BAKWA BUKATAN WAYA MAI TSADA...


 Wannan cikakken shiri ne mai dauke da dukkanin bayanan Fasahar Da Kuke Bukatan Sani Wajan Sarrafa Wayoyin Hannun Ku,  hanyar da itace mafi   dacewa domin samun  kudi   Online... 


Ji abunda dalibata zata ce 👇
Barka Da Zuwa Wannan Course, AREWA DIGITAL SKILLS (A.D.S)

Shin kuna da tunanin fara kasuwanci online domin samun kudi?, to ga dama ta samu Online Digital skills hanya mafi sauki don samun kudinda zaka rufawa kan ka asiri.

Idan Kuna Neman hanyar dazaku Sarrafa wayoyin Ku wajan samar muku Halal Kudi online Dan rage asarar KO cha-char data da bata lokaci online.

Ma'ana
• Ba Ka/ki bukatan zuwa kasuwa ko neman shagon,domin zama,kuna gida zaku iya samun kudi sama da dubu ishirin a sati ko.

• Ba ka/Ki bukatan computer ko wayoyi masu TSADA domin koyon karatun mu ko kuma samawa kanki /ka mafita

• Ba ka/ki bukatar Kudi mai yawa

• Ba Ka/kibukatan wani certificate ko wata Shaidar kammala karatu

• Ba ki/ka bukatar tunani mai zurfi domin sanin abubuwan da zaku koyawa

Mutane dayawa Yan Arewa na son samun damar nan na amfani da wayoyinsu domin samun kudi, amma Basu San yadda zasu fara ba. ko kuwa ace koyan wani sana'a ta online

Wanda hakan zai magance musu matsalolinsu na yau da kullum, musamman wadanda suka shafi harkan kudi.

To saidai da yawan mu bamu San Kashe Kudi dan koyan ilimin dan aiki dashi domin amfanin Kan mu. Sai dai sun fison suji maganar kudi dazasu zuba ayau gobe ta Zama miliyan a kwasa abasu Wanda Ake Kira da SPONZI SCHEME (Sha Yanzun, Maganin Yanzun)

Wanda dayawa mutane sunyi tunanin shine ONLINE BUSSINESS suke fadawa hannun bata gari akarshe su tabka muguwar asara domin yawanci ana tserewa ko guduwa da kudaden nasu.

Hakan Ba Shine ONLINE BUSSINESS NA DIGITAL SKILLS BA...


Kafin in cigaba barin gabatar da kaina

In kuma baku takaicaccen bayanin yadda na fara…

wacece wannan matashiyar dake da kwarewa wajan koyar dani ilimin kimiya da fasaha da yadda Ake samun kudi a Yanar Gizo?




Nice taku ASIYA SHUAIB

DIGITAL MARKERTER/ONLINE COACH (Wacce akafi sani da COACH ASIYA KO DIGIGIRLS AND MEDIA. 

A baya can Na jarraba Kasuwanci kala kala, (dayawa) kuma na fuskanci kalubale daban-daban, Dan tallafa wa kaina, yan’uwan na da Al'umma baki daya duk da hakan ba’adace ba, Amma ban Karaya ba nacigaba da fafutuka da Neman na kaina Hadi da koyan darusa aduk wani abu da natabayi banyi nasara ba. Wato na kan daukeshi amatseyin kaddara da kuma (Lesson)


Na fara koyan harkan DIGITAL SKILLS na tsawon shekara 2 a wani Cafe AREWA STUDIO

Ganin yadda nasha kalubale wajan koyan harkan DIGITAL SKILLS amatsayina na mace, Dan mutanen arewan mu da yawa sundauka cewa aikin Digital Skills iya Maza ne, hakan Yasa na fara tunanin hanyar da zan bi in wayarwa da mata kai akan harkan Digital Skills kuma alhamdulillahi da yawa sunfahimci cewa ba iya maza kadai zasuyi wannan harkan ba har da mata kamarni da ke

Na kai shekara 3 ina koyarda DIGITAL SKILLS ONLINE

Inda nayi classes sunfi 100 da aka fi sani da DIGIGIRLS AND MEDIA BOOTCAMP, wanda akalla na koyarda mata da maza sama da 1000 ta online kuma da wayansu zasuyi komai

Ban tsaya iya nan ba,na kuma fara wayar wa mutanen dake a yankin da nake kai akan muhimmancin koyan Digital skills 👇
Na kuma hadu da kungiya na Mata da ke son ganin cigaban mata acikin harkan nan na digital skills da ake kira da MUSLIMAAT IN TECH

Da kuma mata masu Neman na Kansu da son ganin cigaban Yan uwa mata akan sana'oi online dab bunkasa kasuwancin su da ake kira da WOMEN ENTREPRENEURS NIGERIAN

kuma nafara samun kudina ta wannan hanyan Digital Skills dana koya daban-daban da bazan iya kiyastawa ba.

KALLI SHAIDAR HAKAN 👇

SHIN KO KUSAN MEYASA NAKE NUNA MUKU SHAIDAR HAKAN?

Ina nuna muku wannan abubuwan saboda kusani cewa nima da ina matsayin da kuke ayanzu.

Ban fara samun kudi a tashin farko ba, Amma dana maida hankali,na koya cikin nutsuwa da hakuri, gashi yau ina cin ribar hakan. kai/ke ma za ka/ki iya.


Barin nuna Muku acikin watannin dasuka gabata a shekarar 2023

Nawa nasamu ta harkan digital skills Kala-kala 👇
GA KUMA NA WANNAN SHEKARAR DA MUKA SHIGA NAWA NA FARA SAMU 👇
GA DALIBAINA SUMA 👇

KUYI TUNANI ACE KUNA SAMUN DUBU 3000, 5000 - 50,000 akullum ko a sati in kun fara
Me hakan zai rage muku?

Nasan zaka/ki ce:
“Asiya, inason yi, ina tsoron in jarraba, in zo ban ci nasara ba”

Eh nasani, nasan wannan tunani dan nima nayi tunanin hakan kuma ban ci nasara ba, Amma nasara natare da Allah dana sake tashi na taimaki kaina,Allah ya samun albarka.

Bazan ce muku zai zo da sauki ba,amma ina baku Guarantee zai zo dasauki,inhar:

• Kunsa Aranku Zaku Iya.
• Kunsa Aranku Kuna Son Chanja Wani Abun Da Mutane Zasuyi Alfahari Da Ku, Kuma Ku Jinjinawa Kanku Da Wannan Sadaukarwa Da Kukayi.

Shiyasa na hada wannan kwas din inda nayi bayanin duk hanyar dana bi na cimma wani abun nawa online hadi da sauran team mate dina sunanan dan baku nasu gudummuwar dan MU GUDU TARE MU TSIRA TARE

GABATAR DA

AREWA DIGITAL SKILLS

Everything you need to succeed online in one place


Kowane dabara a cikin wannan kwas yana da sauƙin fahimta da aiwatarwa. Don taimaka muku sanin ko wannan hanya ce da ta dace a gare ku…


 Saurari wannan kafin ki/ka ci gaba 👇

KALLI ABUBUWAN DA NA TANADAR MUKU A CIKIN WANNAN KWAS DIN:

✓ SASHI #1: MINDSET REVAMP:
✓ SASHI #2: DESIGN TOOLKITS:
• Al IMAGE
   (Darajan Shi N10,000)

• Canva Design
   (Darajan Shi N10,000)

• Pixellab Design
   (Darajan Shi N10,000)

✓ SASHI #3: MARKETING STRATEGIES:
• WHATSAPP MARKETING
   (Darajan Shi N10,000)

• INSTAGRAM MARKETING
   (Darajan Shi N15,000)

• FACEBOOK MARKETING
   (Darajan Shi N10,000)

• TWITTER MARKETING
   (Darajan Shi N10,000)

✓ SASHI #4: CONTENT CREATION
• YOUTUBE MONITIZATION
   (Darajan Shi N12,000)

• TIKTOK MONITIZATION
   (Darajan Shi N13,000)

✓ SASHI #5: VIDEO EDITING:
• INVITATION VIDEO EDITING
   (Darajan Shi N10,000)

• BIRTHDAY VIDEO EDITING
   (Darajan Shi N5000)

QUR'ANIC VIDEO EDITING
   (Darajan Shi N10,000)

ANNIVERSARY VIDEO EDITING
   (Darajan Shi N5,000)

• ANIMATION VIDEO EDITING
   (Darajan Shi N10,000)

• PRODUCT VIDEO EDITING
   (Darajan Shi N10,000)

✓ SASHI #6: E-COMMERCE:
    (Darajan Shi N5,000)

✓ SASHI #7: SOCIAL MEDIA SERVICES:
    (Darajan Shi N10,000)

✓ SASHI #8: AFFILIATE MARKETING:
    (Darajan Shi N15,000)
Tabbas akwai karin…
Ba anan kadai na tsaya ba nasake tanadar muku da kyaututuka na ban mamaki dan kara muku kwarin gwiwa dan tabbatar muku dacewa wannan kwas din ba abun wasa bane 👇
KARI:
✓ MENTORSHIP AND GUIDE
(Darajan Shi N30,000)

✓ ACCESS TO NEW UPGRADE
(Darajan Shi N20,000)

✓ EXAM SCREENING

✓ GAME CHALLENGE
...GARANTI BIYAN KUDI BAYAN KWANA 30

Ma'ana..

Saboda yadda na gamsu da irin sakamakon da zaku samu a wannan kwas na AREWA DIGITAL SKILLS. Dan shirin zai taimaka muku sosai in kuka bi abin da zaku koya a ciki daki-daki.

Amma,

Idan ikun koyi abin da na tanadar muku acikin course din baku amfana da koyan komai ba, kuna da damar tuntuɓa ta, bayan kwanaki 60 da yin register

Domin,

Zan maida mu ku da cikakken kuɗin da kuka kashe wajan siyan wannan shirin(course) tare da baku damar adana course din babu wata damuwa.

Kuna iya daukar hoton wannan garantin dana baku dan yazama hujja...

Ina tsammanin hakan ya kwanta muku

Ko ba haka ba?
SHAWARA ya rage gareku yanzun, dan kasan cewa cikin wannan gida me ALBARKA dazaku hadu da ni da sauran mutane masu kishin kansu ta yadda kuma zaku zama jagorori ga yan,’uwanku da al'umma ku ta hanyar siyan wannan course.

KO

Zaku iya kara bada uzuri wanda bazai taimaka game da samun cigaban Ku ba, wajan bari wannan sashen batare kun yi 
REGISTRATION BA, Dan idan kuka bar nan,watakila duk sanda kuka shirya siyan course dinnan bazaku ganshi awannan farashin ba kuma.

SHIN HARYANXUN KUNA KOKONTO, KU NUTSU KU JI abunda DALIBAI ke fadi

MU JE ZUWA! SAURARA 👇


 JI DAGA BAKIN DALIBAINA👇

AKARSHE INA ME MARA BA DA ZUWANKU WANNAN kwas DIN,SAI MUN HADU.


DAN SAMUN SHIGA WANNAN KWAS NA AREWA DIGITAL SKILLS A YAU KU YI REGISTER TA HANYAR LINK DIN DAKE SAMA. SAI NA GAN KU A CLASS.


Cheers,
COACH ASIYA
Creator, Arewa Digital Skills.

AREWA DIGITAL SKILLS  |  COACH ASIYA

All Rights Reserved.

Scroll to Top