shin kuna da labarin yadda mutane ke samun kudi da wayar su ta hannu?

zan nuna muku
yadda ni da
dalibai na muke
samun

6-7 figures

duk sati da
wayar mu ta
hannu......

  • shin kagaji da zaman banza kullum sai dai kayi ta asaran lokacin ka akan shirme?
  • shin kai  maaikaci ne wanda albashin sa baya isar sa  yake bukatan karin kudin shiga ?
  • shin ke matar aurece wadda batada sanaa ta gaji tambayan kudi?
  • shin kai ka kasance ko wani irin online business ka gani sai ka gwada yi kuma karshe a damfare ka ?
  • ko kai newbie ne wanda be taba trying omline business ba ?

ni wacece..

sunana hauwa mustapha ni digital enterpreneur ce ,na koyar da mutane akalla 500+ yadda zasu dinga samun massive income da wayar su ta hannu.

 and ina faricikin gabatar muku da wannan business model din wanda ni da mutanen da suke tare dani muke samu and na samu sama 500k a wata biyu da wannan business din and wannan business din shi ake kira da affilliate markerting.

menene affilliate marketing.

  • Kai tsaye tsari ne na shiga tsakanin me siya da siyarwa ko mai aiki d wanda zaa yi wa aiki tsakanin kamfanoni da maaikaatu .Affilliate Marketing daya ne daga cikin dabaru na talla  na zamani da manyan kamfanoni da kanana suke amfani  wajen siyar da hajarsu.
  • Abun nufi anan shine Affilliate marketing talla ne na zamani kamar misali kamfani ya yace yana siyar da kaya sa duk mutum daya da ze kawo me siya zaa bashi 5% na kudin wannan kayan to wannam shine misalin affilliate marketing wanda amma mu anan digital products muke tallatawa kuma mu siyar mu samu kamasho wanda kamashon digital products yana farawa ne daga 50%, 60% zuwa sama.
  • Abubuwan da kake bukata da fara affilliate marketing sune, wayar hannu, internet connection da kuma AGDM course sune kadai abunda da kake bukata don farawa.

testimonials

menene agdm

AREWA GRAPHICS AND DIGITAL MARKETING]  Course ne wanda aka yi shi da harshen hausa musanmam dan yan arewa wanda ya kunshi skills sama kala 10 wanda  duk wanda ya natsu ya koya ze dinga samun akalla 200k duk sati yana zaune daga gida abun ake bukata kawai shine jajircewa. wayaanan ne kadan daga abubuwan da AGDM ya kunsa;

affilliate marketing
lead generation
sales funnels
sales closing
youtube course bundle
whatsapp marketing
whatsapp automation
full graphic design course
offer creation
landing page
mobile app develpment
influencer marketing

DISCLAMER; We do not endose get quick rich scheme. we believe in commitment,hardwork and providing vaue to our audience. while affilliate marketing can generate income, success requires dedication, effort, and ability to offer valuable products and services. results may vary  and  we cannot guarantee any specific outcomes. please be aware of this before engaging with any of our affilliate links or promotions on our website.