“Kamar yadda ni da sauran dalibaina ke samu ta hanyar Digital MarketingGraphic design da kuma affiliate Marketing”

HANYAR HALAL DA ZAKUYI ANFANI DA WAYAR HANNUNKU DOMIN 

SAMUN A KALLA NAIRA 50K ZUWA 200K DUK WATA

kalli wannan video domin ganin yadda zaki/zaka fara samun kudi da wayar hannunki/hannunka

Wannan wurin Inda aka rubuta “Click Here To Buy” Nan zaka taba domin sayan wnnan Course din

Barka da zuwa wannan shafi🥰

 

 • Kina/Kana buƙatar fara sana’a domin dogaro dakai?
 • Kina/Kana buƙatar koyon high income digital Skill?
 • Kina/Kana buƙatar fara online business?
 • Kina/Kana buƙatar fara tallata business dinki/ka online yadda ya kamata?

Indai amsarki/amsarka EH to matsalar tazo ƙarshe in sha Allah 👌

 

Domin kuwa HAUSA VISUAL MASTERY (HVM) zai magance wannan matsalolin da yardar Allah ☺️

MENE NE HAUSA VISUAL MASTERY (HVM)?

Hausa Visual Mastery course ne da kama laƙabi da 4in1 course (Saboda ya kunshi ɓangarori guda 4) wanda in sha Allah duk wanda ka koya ka iya kuma kayi amfani dashi yadda ya kamata zaka dinga samun kuɗi dashi cikin sauki in sha Allah.

JAN HANKALI:

 • Indai kasan baka da juriya da kokarin aiki kada kayi register
 • Indai kasan baka shirya fara kasuwanci online ba kada ka shiga
 • Wannan kasuwanci ba kasuwancin da zaka sa kuɗi ka cire kuɗi bane
 • Kasuwanci ne da zaka koyi online business da kuma yadda zaka samu kuɗi sosai ta online
 • Yawan kudin da zaka samu ya danganta da ƙwazon aikinka kamar dai yadda physical business yake

Zakayi register akan ₦10,000, Nan bada jimawa ba zai koma  asalin price waton ₦20,000. Ina fatan zakayi amfani da wannan damar kafin ka dawo dana sani.

Wace ce Ni? Kuma Miyasa Zaku Saurare Ni?

Suna na Sumayya Sanusi Kaura (Matar aure kuma Uwa). Ni Digital Marketing Coach ce, Freelancer, Amazon kdp publisher, Graphic designer Kuma Affiliate Marketer.

Na fara da digital marketing kusan shekaru 4 kuma na koyar da mutane da dama online business wanda Alhamdulillah sun amfana kuma suna samun kuɗi dashi.

MENENE DIGITAL MARKETING DA KUMA DIGITAL PRODUCTS?

 • Digital marketing: Yana nufin kasuwanci ta yanar gizo (internet ko kuma online marketing) ta hanyar aiki da waya, laptop da sauransu domin siye da siyarwa.
 • Digital products suna nufin kayan da ba’a iya taɓawa da hannu, saidai a siyesu online kuma ayi aiki dasu online kamarsu: e-books, online journals, audiobook, films, songs da sauransu.

MENENE AFFILIATE MARKETING?

Affiliate Marketing a taƙaice yana nufin Dillanci. Ma’ana ka tallata kayan wani idan ka siyar mai kayan ya biyaka la’ada (muna kiranshi commission) kai kuma me wannan aikin ka zama (Affiliate Marketer)

Amman mu muna aiki da digital products ne kamar online courses, ebooks, Audios Journals da sauransu.

Muna samun kuɗi da Affiliate marketing ta hanyar tallata courses a social media handles dinmu kuma mafi yawanci ana biyanmu 50% akan ko wane product. Misali idan na siyar da course na 10k za’a biyani 5k👌

Yawancin Affiliate marketing courses da turanci ne, sannan kuma suna da tsada sosai dubu 30k, 40k zuwa sama. Wannan dalilin yasa na haɗa wannan course ɗin dan in taimakawa yan uwana Hausawa kuma yan arewa masu son dogaro da kansu da kuma taimakon yan uwansu yadda zasu yi amfani da wayarsu suna samun kuɗi ta hanyar Digital Marketing🥰

Ga TESTIMONIALS da mutane ke faɗi akan mu
Ga kadan daga cikin abubuwan da za’a koya a HVM Course:

1. AI Designs:

 • Introduction to the site
 • Designing from scratch
 • Editing template
 • Editing a name template
 • Designing da microsoft bing
 • More examples 
 • AI portrait
 • Setting up 
 • Enhance 
 • AI photos 
 • AI filters 
 • Cancelling subscription
 • Yadda za’aci gaba da aiki ba tare da an biya ko sisi ba
 • Cirema hoto watermark
 • Kawata hoto da frame

 

2. Graphic Design (Pixel lab and Canva):

 • logos
 • Flyers
 • Invitation cards
 • Save the date
 • Book cover 
 • Watermark
 • Haɗa backgrounds
 • Haɗa plp files
 • Donwloading kayan aiki
 • Cirema hoto background
 • Downloading fonts
 • Installing fonts

3. Videography:

 • Video Invitation
 • Video Intro
 • Video editing
 • cartoon advert
 • Video advert
 • Creative video background 

4. Affiliate Marketing:

 • Register da affiliate marketing platforms
 • Yadda ake product research •Yadda ake promoting products
 • Tracking and measuring results
 • Offer creation 
 • Sales and Closing

BONUSES/BENEFITS:

➡️WhatsApp Marketing:

 • Maximizing business WhatsApp tools
 • Creating WhatsApp Links
 • WhatsApp Status (The right way)
 • Gaining contacts
 • Yadda mutum zai zama Whatsapp Influencer

➡️Support and Mentorship

➡️Samun duka pro applications namu

➡️Abunda ya kamata ayi bayan gama course

➡️Zaka zama affiliate na Hausa Visual Mastery

Sannan koda an qara kudin wannan course din indai kayi register yanzu ba zaka ƙara biyan ko sisi ba kuma duk abunda aka ƙara ciki daga baya zaka sameshi kyauta

Indai har kana da hali ka samu kayi register a yanzu da ₦10,000 domin a kowane lokaci zamu iya maidashi asalin kuɗinshi. Danna Buy now domin yin register yanzu kafin cikar lokacin garaɓasar

IMPORTANT: Earnings And Legal Disclaimers

Disclaimer: We don’t believe in getting rich- quick Programs, We believe in dedication, commitment, and hard work to your business. And that’s what our programs are designed to help you do. It takes your effort to succeed in every business. The Sales figures stated in our training are my personal sales figures and those of my students. They are NOT typical as it’ll depend on the level of work you put in, hence we do not guarantee any monetary gain.