Take Control of Your Future……………
Hanya sabuwa domin dogaro da Kai da Sana’ar Ecocrafting Daga Ainau Abubakar
Ku Nutsu ku Karanta har karshe, kuma ku fahimta.
A rayuwan Yanxu kowa koqari yake Dan yaga yasama hanya da dari da kwabo zai rinqa shigo masa,mussaman ma ace kana zaune agida zaka koya wannan Sana’ah batare da kasha wahala gurin kashe wasu kudi masu yawa BA Dan zirga-zirga gurin zuwa koyan wannan Sana’ah.
Bazan manta ba watarana ina zaune agida ina yawo a Instagram naji Karo da Talla Akan. Yadda mutum zai koya kir-kiran kayan qawata gida, dama can abubuwan suna burgeni banyi qasa agwiwaba nabiya kudin register, a lokacin suke nan kudin danake dashi, be tsaya anan ba naji za aqara yin wani ajin nayi tattaki har gurin koyarwan nabiya nakara koya har na kwarai.
Nafara yi wa yan gidanmu, na kyauta daganan nafara yin na kudi, alhamdulilah na Sama kudinsa wannan sana’ar Wanda yafi Million biyu.
Daga nan Allah yasa albarka,ya bunkasa kasuwa cina, ba kasuwanci na kadai ya cigaba ba harda daman maki dayawa da nasamu na rayuwa, da karfin qwiyan koyar da wasu har natara dalibai Sama da 700.
Abokanan da kake tunanin koyaushe zasu kasance tare da kai.
Abokanan da kuka tallafawa juna tsawon shekaru,kawai son juya maka baya.
Dan kawai ka nuna masu sabuwar “business idea” Wanda basu tabajin labarinsaba.
Don kawai bakason aikin gwamnati.
inda kaine yaya zakaji? Toh, abin daya faru dani kenan!!
Hausa Ecocraft Course
Course ne Wanda za,a koyar da Yadda zaki hada abubuwa daban daban na qawata gida kamar su , flower vase, trinket tray, storage jar, candle jar da sauransu,Wanda zaki koya Sana,ar hannu batare da kinje ko inaba.
Zaki koya wannan sana’ar be da wayan hannuki ta salula sai kuma Data,sai kayan AIKI da zaki nema,domin jarraba abun da aka koyar.
Da fari sunana Ainau Abubakar,Wanda na kwarai a harkan kir_kire kir_kire a fanni Resin da Ecocraft .
Sannan na kasance Malama ta fanni koyar da dalibai Yan Ajin Hausa Ecocraft Course.
Sannan nasama damar koyar da dalibai Sama da 700 a arewacin Nigeria,har ma da kasa shen waje,irinsu kasar Niger, Saudi Arabia,Cameron,chad, Ghana dasauransu.
Wanda na koyar dasu wannan sana’ah domin SU dogara da kansu ako ina suke a fadin duniya.
Nasani halin da Muke ciki na rashin kudin da samun aiki a kasa Baki Daya,shiyasa nayi wannan course din domin Mata da Maza musama Sana,a domin dogaro da Kai ,dakuma hanyar samun kudi cikin sauki da yardan Allah
Ga Abubuwan da suke cikin Hausa Ecocraft Course
Zaki koya yadda zaki hada flower vase,wavy tray, storage jar, candle jar da sauransu.
Certificate a matsayin shedar yabo da nuna kwarewa
1️⃣ Shawarwari Akan Ecocraft
2️⃣ Yadda zamuyi Demolding
3️⃣ Number masu sayar da kayan aiki.
Benefits:
What Can EcoCraft Do for You?
EcoCraft offers a unique opportunity to create eco-friendly products that are not only beautiful but also marketable. Imagine designing jewelry, home decor, and other crafts that people love and are willing to pay for. This isn’t just a hobby; it’s a viable business model.
Are You Ready to Change Your Life?
Take the first step towards a brighter future. Invest in yourself with EcoCraft and start your journey towards independence and financial freedom. Join me and countless others who have transformed their lives with this incredible skill.
GAR GADI DA KASHEDI DA DOKA AKAN HAUSA ECOCRAFT COURSE:
Duk abun da kukaga ni da dalibai na munyi bamu yi shiba sai da qoqari da dadircewa,sannan da mai da hankali kafin muka Sama biyan Buqata.
Idan kinsaya course dinna kin kalla batare da kinyi practicing BA bazaki Sama sakamakon da ni da dalibaina muka samuba.
Zai iya komawa 30k daga yanzu zuwa lokaci kankani.
Idan dagaske kana bukata, to yanzu ne lokacin da ya kamata ka jona yana 15k tun kafin ya kara kudi.🤷♂️👌
IMPORTANT: Earnings And Legal Disclaimers
Disclaimer: We don’t believe in getting rich- quick Programs, We believe in dedication, commitment, and hard work to your business. And that’s what our programs are designed to help you do. It takes your effort to succeed in every business. The Sales figures stated in our training are my personal sales figures and those of my students. They are NOT typical as it’ll depend on the level of work you put in, hence we do not guarantee any monetary gain.