Saddeeqah Biz Growth Academy wurin ne da yake bawa small business owners coaching akan kasuwancin online inda ake taimaka mata domin su ninka cinikin su riba ma ta ƙaru sosai.
Shekaru 4 da suka wuce lokacin lockdown kowa na zaman gida, ga babu kudi, kullum inakan social media sai na lura mata da yawa na son yin sana’a amma basu san ya zasu fara ba.
Daga nan na fara bincike na buɗe shafin Talk With Saddeeqah inda banida followers ko daya kuma banida contact a Whatsapp balle suga status din, kunga kenan ba zanyi ciniki ba. Amma ban sare ba sai na tafi neman ilimi yaya zanyi ciniki online.
Daga nan na fara gina followers da contact tun inada followers 50 na fara cinikin captions ahankali ahankali tun ina rubutu captions kyauta har na fara rubutawa ana biyana N500 🤣, daga nan na cigaba da bincike da ƙaro ilimi.
Na koma karbar N1000 duk kalmomi 100, daga nan 2023 na koma karɓar N2000 duk kalma 100.
Kafin kuce me nafara yin cinikin 6 figures duk wata har booking din service dina akeyi, na fara koyar da mata marketing da kuma tallace tallacen kayan saidawar su.
Ana haka na zama Facilitator din GIZ akan Digital Transformation, daganan na samu horo na zama mentor da Coach akan kasuwanci da Financial Literacy.
Nayi building din Talk With Saddeeqah daga rashin ciniki izuwa gaɓar da brand din ya samu grant din $5000 wato Naira Miliyan 7 kenan?
Nasan kina fama da rashin ciniki kuma an gaya miki yan gayu ne kawai suke ciniki online.
Toh Albishirinki ba gaskiya aka faɗa miki ba, Ni Saddeeqah Biz Growth Academy zan riƙe hannun ki in nuna miki duka sirrin da kike buƙata domin yin ciniki online.
Shiyasa Operation Ciniki Dole Online Boothcamp shine babban sirrin da kike bukata domin duk wani Blue print na ciniki da kasuwancin online yana ciki.
Kina fama da rashin ciniki online? Few years ago nima nayi wannan faman amma dana gane bakin zaren na taimakawa business dina sannan na taimaka businesses da dama, yanzu haka ni TEF alumni ce wato na samo wa business dina Grant din Dollar dubu 5. Amma yaya nayi haka? Sabida na yi bincike sosai na gano hanyoyin da zan bunƙasa business dina ta hanyar yin ciniki. Saddeeqah Biz Growth Academy wuri ne da ake riƙe hannun SMEs aka har sai sun cinma burinsu na kasuwanci.
A Saddeeqah Biz Growth Academy burin mu shine mu gina SMEs 👍
Shekaru 4 da suka wuce lokacin lockdown kowa na zaman gida, ga babu kudi, kullum inakan social media sai na lura mata da yawa na son yin sana’a amma basu san ya zasu fara ba.
Daga nan na fara bincike na buɗe shafin Talk With Saddeeqah inda banida followers ko daya kuma banida contact a Whatsapp balle suga status din, kunga kenan ba zanyi ciniki ba. Amma ban sare ba sai na tafi neman ilimi yaya zanyi ciniki online.
Daga nan na fara gina followers da contact tun inada followers 50 na fara cinikin captions ahankali ahankali tun ina rubutu captions kyauta har na fara rubutawa ana biyana N500 🤣, daga nan na cigaba da bincike da ƙaro ilimi.
Na koma karbar N1000 duk kalmomi 100, daga nan 2023 na koma karɓar N2000 duk kalma 100.
Kafin kuce me nafara yin cinikin 6 figures duk wata har booking din service dina akeyi, na fara koyar da mata marketing da kuma tallace tallacen kayan saidawar su.
Ana haka na zama Facilitator din GIZ akan Digital Transformation, daganan na samu horo na zama mentor da Coach akan kasuwanci da Financial Literacy.
Nayi building din Talk With Saddeeqah daga rashin ciniki izuwa gaɓar da brand din ya samu grant din $5000 wato Naira Miliyan 7 kenan?
Nasan kina fama da rashin ciniki kuma an gaya miki yan gayu ne kawai suke ciniki online.
Toh Albishirinki ba gaskiya aka faɗa miki ba, Ni Saddeeqah Biz Growth Academy zan riƙe hannun ki in nuna miki duka sirrin da kike buƙata domin yin ciniki online.
Shiyasa Operation Ciniki Dole Online Boothcamp shine babban sirrin da kike bukata domin duk wani Blue print na ciniki da kasuwancin online yana ciki.
Kin san cewa yanzu Business yazo cikin sauƙi? Da Ai zaki iya yin content na wata guda cikin sakon 3. Wato kafin ki rufe baki.
“Why is nobody buying from me? Me nake yi ba daidai ba? Ta ya zan ja hankalin mutane su min ciniki online, yanda fitattun online business owners suke yi?”
Is this you? Kin taɓa samun kan ki a cikin irin wannan yanayin da tunani?
Kina jin kamar kin gaji? Kina ji kamar ki daina business ɗinnan gaba ki ɗaya, tunda babu riba, kuma babu ciniki?! 💔
My sister, ki share hawayen ki, this is your year inshaaAllah, because Saddeeqah Biz Growth Academy tazo Miki da perfect solution: OPERATION CINIKI DOLE ONLINE BOOTHCAMP.
This isn’t just another online training – wannan tsari ne da zai gyara tunanin ki game da kasuwanci, ya koya miki yadda zaki rike customers, da kuma yadda zaki tafiyar da business ɗinki a zamanan ce, ki samu riba sosai.
Ga kaɗan daga cikin abubuwan da zaki koya a Boot camp ɗin:
💡 Yadda zaki fara kasuwancin mai riba.
💡 Dabarun saita social media profile dinki domin jan hankalin kwastoma.
💡 Sirrin Branding don kasuwancinki yayi kyau.
💡 Yadda ake riƙe customers har su dinga dawowa.
💡 Dabarun kula da kudin business: Domin kudin kasuwanci ba kudinki bane 😒
And so much more, wannan ƙalilan ne daga cikin abubuwan da zaki koya a Bootcamp ɗinnan.
Sannan akwai other bonuses Kaman:
🎁 Posting challenge na kwana 30 don karuwar engagement dinki.
🎁 Ebooks din kasuwanci kyauta.
🎁 Automation masterclass da kuma yadda zaki amfani da AI wajen tsara content.
And so much more, suma baza su lissafu a nan ba.
Just know that muddin kikai attending boot camp ɗinnan, Kuma kikai implementing abinda kika koya, Toh babu ko tantama, zaki rinƙa samun 6-figures a wata inshaAllah!
Amma fa sai Kinyi sauri, don har an kusa rufe. Domin business owners 50 kadai ne zasu samu damar samun wannan Sirrin dake ƙunshe cikin Operation Ciniki Dole Online Boothcamp.
1) Shimfida Canja mindset dinki✓
2) Yadda zaki fara kasuwanci mai riba online ✓
3) Saita profile dinki na social media ✓
4) Content shine sarki( Content tools mafi amfani a kasuwanci✓
5) Branding domin janyo kwastoma
6) kwastoma Service✓
7) Yadda ake cross selling da up selling✓
8) Yadda ake offering service bayan an sayi product✓
9)Dabarun riƙe customers
Yadda customers bazasu tambayi refund ba.✓
10) Emotional marketing yadda zaki yi ciniki lokacin albashi ko hidima✓
11) Ki san ajin da product ko service dinki yake: Sai kin sani zakiyi talla yadda ya kamata✓
12) Financial management (kudin business ba kudinki bane✓
13) Apps dinda zaki iya amfani dasu sabida inventory✓
14) Business polies (bayani, templates din policy da zaki iya gyarawa)✓
15) Business plan da business
registration ✓
1)Goal (menene Goal da yadda ake saita su)✓
2)Master class akan Automation din Whatsapp ✓
3)Apps din yin website da link in Bio,✓
4)Review din littafin kasuwanci
5) Posting Challenge na kwana 30
6) Daily Affirmations na kwana 30 ✓
7) Yadda zakiyi amfani da AI kiyi content.✓
8) Ebooks din kasuwanci masu muhimmanci kyauta.✓
9)Yadda zaki bude YouTube channel dinki( Public, Private)✓
10) Bude Email din kasuwanci da amfani da shi✓
11) Google work space: Amfani da Google drive✓
12)Yadda ake
portfolio✓
Nasan kina tunanin zance kudin Boothcamp dinnan 100,000 koh amma zanyi sauki sosai domin burina in taimakwa business owners mata, ko dubu 40,000 bazan karɓa ba, kudin shiga dubu 20,000 ne amma nayi miki ragin dubu 10,000 ki biya 10,000 amma yau kawai wato pre-lunching price.
Kina da zabi ko kema ki dinga ɗora review din sold out ko kuma ki dinga kallon business owners irinki na ɗora sold out domin sun shiga OCD sun barki a tasha.
Ki biya N10,000 yanzu ko kuma ki jira gobe sai ki biya N20,000
So take this as your sign to say “Enough is enough!” My sister kada ki bari wannan damar ta wuce ki. InshaAllah wannan ce shekarar da zaki fara ciniki yadda ya kamata.
Instant access ne babu jira!
📩 Domin samun gurbi a wannan Bootcamp din, maza maza kiyi Clicking link
Ki biya N10,000 yau
Gobe kuma N20,000