Na Kasance Mace Mai Neman Na Kanta Wanda Bana Jira Sai Mijina Yayi Min

Hanya Mafi Sauki Da Zaku Na Samun Kudi Da Wayar Hannun Ku
aku Na Samun 50k - 200k A Online Duk Sati.

Lokacin Ina secondary school burina shine naje jami’a na zama likita nayi aiki a asibiti, bayan na gama secondary school sai da na Bata shekara kusan hudu (4) kafin na sama admission a FCE Zaria, bayan na fara karatu zan je shekara ta biyu Mahifi na ya matsa sai na Kara yin jamb, haka nayi jamb naci nayi post utme naci sai maihaifi na yace sai dai nabar FCE na koma ABU, nace mishi zan iya hadawa duka biyu, haka na hada Kuma nayi aure duk a lokaci daya, nazo na gama FCE 2019. Na cigaba da zuwa ABU, muna cikin karatu aka fara hutun Corona. Bayan Corona aka fara strike nazo na fara business na kaya, daga nan naji na tsana karatun ma gaba daya, sai na Hadu da Malan Kaybee a social media wato Whatsapp,naga Yana talla akan Affiliate Marketing sai na tambaye shi yayi min bayani, bana mantawa mijina shine ya biya min na fara. Ina alfahari dashi domin duk Wani cigaba nawa shine da mahaifina ne Sila.

Affiliate Marketing kasuwanci ne Wanda mutun zaiyi ko da ace tana da aikin yi ne, ko dalibin makaranta ne, ko Copper ne,ko matar aure ce, ko kina da Yara da yawa duk Zaku iya affiliate marketing

Affiliate Marketing business Wanda mutun zaiyi ba tare da zuwa kasuwa ba shi wannan kasuwancin a yanar gizo kawai ake yinta

Mutun zai siyar da kayan da ba nashi bane ya sama kwamasho, shi wannan kayan Ba’a Ganin su Kuma Kai da kake tallatawa Baki zaka gani ba sai Wanda zai Siya be kawai zai gani, Kai zaka zama Dan tsakiya ne tsakanin Mai kayan da Mai Siya shine sunan ka zai zama affiliate

Ana samun kwamasho Mai tarin yawa Dan a wannan kasuwancin na affiliate marketing zaka iya samun miliyoyin kudade

Duk kayan da ka siyar zaka sama kwamasho Kashi hamsin a cikin Dari na kudin Mlkayan daka siyar.

The Ultimate Hausa Affiliate Marketing Course for Beginners

Course ne Wanda zai koyar da ku hanyar samun Kudi da wayoyin hannun ku, ba tare da zuwa office ba ba,

Wannan course din zai taimake ku gurin inganta rayuwar ku ta hanyar ilimi da kimiyya sannan zai nuna muku hanya Mai sauki da Zaku dinga samun 6 figures duk sati

Ana nice da Yan uwa na Mata da muke cikin Babban group Wanda babu kamar shi a fadin Arewacin Nigeria wato Arewa Digital Markers group,a wannan lokacin Prof Ahmad Adam Nile University Yana mana jawabi ne akan Maida hankali akan Neman halal da dogaro da Kai sannan mu rike yanar gizo domin akwai Kudi da tarin ilimi sosai a yanar gizo kada muh dinga amfani da wayan muh Muna Bata ma kan muh lokaci a banza

Anan nice tare da Mai girma Prof.Ahmad Adam Nile University a lokacin Taron muh na Sells Rocket da mukayi a garin Kaduna 02/12/2023 Yana bani kwalim yabo na zamantuwa gwarzowa a fannin Affiliate Marketing . Prof Ahmad Adam Nile University Babba ne a matatan man fetur sannan gwani ne ta fanin Ilimi da kimiyya domin Yana fadakar da matasa da Al’umma Baki daya

WECECE AMINU BILKISU

Sunana Aminu Bilkisu.

Course Creator Ta The Ultimate Hausa Affiliate Marketing Course, Ni matar Aure ce Kuma Graduate, 7 figure Affiliate Marketer, na zaba nayi Affiliate Marketing domin na inganta Rayuwa ta data Yanwa Uwa na da Rayuwar Alumma gaba Daya, Ina amfani da wayar hannu ba a ko da yaushe Ina samun Kudi da iya ana biya na duk sati da Affiliate Marketing, Affiliate Marketing kasuwanci ne Mai sauki Wanda zakayi shi kana daga kwance a saman gadon ka ba tare da ka fita waje rana ya bige ka ba

Prof.Ahmad Adam Nile University tare da CEO na Sells Rocket Sani Zakari tare da Sells Rocket Manager Malan Kaybee da Kuma Mai girma Admin na Arewa Digital Markers group a Taron Karin Ilimi Wanda ya gudana a 02/12/2023 a cikin garin kaduna

Anan nice tare da Affiliate Marketer’s Wanda suke samun kasa da 250k a duk sati, gasu dai matasa Kuma suna Neman na kan su Basu dogara da kowa ba, Affiliate Marketing shine zabi na Kuma bazan taba danasani farawa ba Kuma kuzo kuyi register da The Ultimate Hausa Affiliate Marketing Course yanzu domin ku inganta rayuwar ku da Neman na kai,ku tashi Yan Arewa ku Farka ku nema na kan ku domin shi Mai nema Yana tare da nasara ne

YOU WILL LOSS ACCESS TO THIS EBOOK, TO AVOID THAT QUICKLY CLICK ON THE BUTTON BELOW TO GET ACCESS RIGHT NOW!!!!

This site is NOT a part of Facebook or Google website. Additionally, this website is NOT endorsed by GOOGLE, YOUTUBE, or FACEBOOK inc in any way. GOOGLE is a trademark for all their respective companies and FACEBOOK is a trademark of FACEBOOK Inc.

Copyright 2023 – The Ultimate Hausa Affiliate Marketing

All Right Reserved.