DAMA TA SAMU (KIYI GAGGAWA KU MALLAKI NAKU)

Kina neman hanyar dogaro da kanki,kin gaji da zama hakanan ba sana'a?

kina son yin sana'a Amma kin rasa me zakiyi? wannan course din nakine

TAKAITACCEN LABARINA AKAN SANA’A BEAD WORK

Da farko sunana Nasiba sani Nagwaggo ni bead worker ce sunnan Affiliate marketer ce.A lokacin da nayi sha’awar fara sana’a wadda xata zama itace sana’ata akoda yaushe wacce zangina na habbaka sosai.
Sai Naga ba sana’a data Dace nayi kamar sana’ar bead work saboda sana’ar da zanyi ita Ina daga gida sannan Ina zaune Dina karomin aiki Kuma.
Yadda Baku tunane a hankali sai nakiye daga baya Kuma sai mayafi suka shigo na Beadwork shikinan nafara mayafi cikin ikon Allah sai gashi suna tafi ya Dan a Yanzu banayin mayafin kasa da 10k a hankali Kuma saiga hula tashigo wacce
akafi sani da hular raba gardama ita nafara hula ce Yanzu nayi kasa da 7k sai ga Kuma Abaya itama inayin ta Beadwork daga baya Abu yanata tafiya sai nafara koyawa physical class Dina 50k be idan zan koyama mutum beadwork sai Kuma nafara class online to alhamadulilah dai .
Sana’ar Beadwork dai sana’a da ake samu alkhairi wacce baa daina Yayinta wacce idan kaiya

 1. Sana’a
 2. Kiyi Dan kanki
 3. Ki koyar da wasu
 4. Ki iya ki barshi a matsayin wani Abu da kema kin iya shi duk acikin kowane yanada mahimmanci

Duk Wanda ya iya wallahi ya huta Abinda zaki kashe befi Wanda kike saka data ba. Amfaninsa Kuma har karshen rayuwaki

Idan kika siye wannan course din zaki samu contact na masu siyar da bead da hula da veils masu kyau Wanda basa kodewa

Idan kika siye wannan course din zaki samu Access da support group inda a Koda yaushe kika nema wani taimako wajen yin Beadwork ko kinaso sanin wani Abu xa’a fadamiki

Idan kika siye wannan course din zan taimaka maki wajen Gina kasuwanciki Mai inganci ta hanyar Baki shawarwari da kike bukata.
Idan kika siye wannan course din ko Baki da jari da zaki farayin mayafai bead zan nuna Miki hanya da zaki samu jari mai tsoka Wanda zai isheki kiyi kasuwanciki a hankali kwanci

Naye TUNANI taimaka Yan uwana wajan rage kudi koyo Dan mutane da yawa sunaso so koya Amma ba kudi ko hanzarta kafi yakoma normal price dinsa

Abubuwan dasuke ciki course din

 1. Zaki koye Beadwork na Kaya shada da Kuma Atamfa
 2. Yadda ake ciki surfani
 3. Beadwork na mayafi .
 4. Beadwork na hula
 5. Beadwork na Abaya
 6. Yadda ake amfani da Allura Tambour

Duka wannan zaki koyesu ne a Naira 20k ne kacal

Bayan wannan Akwae bonuses kamar haka

 1. Yadda zakiyi branding kasuwarki
 2. Yanda zakiyi packaging
 3. Yanda xaki samu littafi da zai koya Miki yanda zakiyi kasuwanci online (Whatsapp)
 4. Zaki samu number Mai siyar da kayan Beadwork masu kyau

Banda bonuses duk lokaci da akayi upgrading course din wato aka qara sababbin Abubuwa na Beadwork zaki samu su kyauta ba tare da kinkara biyan ko sisi ba saboda za’a Kara koya wasu Abubuwa Nan gaba.

This site is NOT a part of Facebook or Google website. Additionally, this website is NOT endorsed by GOOGLE, YOUTUBE, or FACEBOOK inc in any way. GOOGLE is a trademark for all their respective companies and FACEBOOK is a trademark of FACEBOOK Inc.

Copyright 2023. All Right Reserved.